Feenart Hausa Novel Page 6 | Novels Elite

Feenart Hausa Novel Page 6 | Novels Elite

Feenart Hausa Novel Page 6 | Novels Elite

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

          FEENART

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

By: NUSAIBA ALKAMAWA

Proficient writer's association 

🅿️6️⃣

Murmushin gefen baki doctor yayi Wanda ba wanda ya lura DA shi yace"to muje Dan saurayi. 

"binsa yayi

su kuma su dady suka xauna ya ansar kuwa mikewa yayi yace wa su daddy ya na xuwa Ana kiransa awajan aiki. 

"to sukace masa tare da fatan dawowa lpy . 

Momy takoma gida, tayi musu girki ta dauko wasu abubuwan sannan tadawo . 

kwana daya cur  Amman su Momy basuga ya ansar yadawo asibitin ba 

 ga ba susa Fenart DA Nasib a ido ba,,Amman doctor yayi musu bayani yace komai lpy DA  haka suka Dan  kwantar DA hankalinsu ,suna xaune suna Dan tautaunawa sai doctor yashigo yace"

 xasu iya ganinsu gabaki daya Kuma anyi aikin cikin nasara ,da farin cikin su,suka shiga room din ,inda Fenart take, da saurinsu suka isa gurin ta ,suna mai godiya ga Allah da yatashi kafadun tilon 'yartasu ganinta sukayi tadan rame idanunta yayi xuru _xuru.

" daughtern Momy yajikinnaki su Momy suka fada suna maii kallonta DA soyayya. murmushin karfin hali Fenart tayi tace DA sauki Amman ina yayyina suke naganku kudai ???

dady yace ai Naseeb ne yabaki tashi kodar shima ya na kwance yanxu dai xamuje duboshi 

 Wani irin hawaye masu xafi ne,yaxubo mata,take tarasa wannan wane irin soyayya ne  yaya nasib yake mata itakam da me xata saka masa? 

  haka tayita jero masa adduoi Kala -Kala takarajin yasamu matsayi acikin xuciyarta yun kurawa tayi xata tashi dady yadakatar DA ita nanfa tace itafa sai taje taga Dan uwanta haka tatubure har sai DA dady ya amince bisaga tambayar doctor 

Amman ya na tallafe DA ita har suka shiga dakin da Nasib yake. 

suka ganshi axaune har yafi Fenart din ma jin sauki ,yana ganinsu yayi Fara a ya budewa fenart hannu aikuwa fenart taxo ta rungumeshi tasaki kuka me ban tausayi. 

tana Mai masa Godiya murmushi yayi mata yace yarinya kigodewa Allah  ,,nikam garau nake yafada cike DA karfin hali ,,waishi dole saiya sakasu farin ciki. 

"su dadynma  suka yimasa yajikin ya amsa Ana cikin haka ma ya Ansar yashigo bakinsa dauke DA sallama dagowa sukayi suka kalleshi. 

"Momy kuwa cikin fushi tace sannu DA xuwa Mara damuwa DA damuwar yan uwanshi wato Kai ga ishashshe kasan halin da muke ciki shine kayi  tafiyarka  ,am dama....... wanke shi DA mari Momy tayi Wanda yasaka su nasib saurin rintse idanu danji sukayi kamarsu aka Mara. 

Momy cikin fushi tace ba abinda xaka fada nayarda dakai tunda kafifita aiki akan yan uwanka idan kudi kake nema KO ba,ka aiki muna da Wanda xai iya rike maka rayuwarka har wasuma su amfana Momy takarashe fada ta na me doka masa harara. 

batare da ta lura DA halin dayake ciki ba gashi shima ya rame kamar Mara lpy bata tambayi ba a,siba tayanke hukunci. 

"Nasib yace Momy kibari Dan Allah xanmiki bayanin komaii yafada kamar xaiyi kuka,,saurin hade hannayensa ansar yayi ya na me alamar roko sannan nasib yayi shuru (nidai writer bangane manufarsuba)

Kara sowa yayi gurin Dan uwanshi. 

 yadurkusa ya na gaida daddy Amman dady KO kallonshi baiyiba SBD xuciyarshi tafasa yake Dan xai iya balla Ansar ma agurin shiyasa baiyi magana ba sbd yasan halin kanshi da fushi hade hannayensa yayi guri guda ya na bawa iyayensa hakuri, Amman sukayi masa banxa har saida Nasib DA Fenart suka saka baki tukunna suka hakura 

Fenart kuwa wani tausayin ansar ne yakamata ganin ya rame Ku ma iyayensu basu taba fushi dashi irin haka ba saita dalilinta.

Haka sukayi kwanaki a asibitin a inda Abrar kusan kullum sai yaxo shida Halima 

Ku ma jikinsu DA sauki duk sun warware kamar ba Mara sa lpy ba  ,saidai Dan abinda ba arasaba . 

Yau aka sallamesu suka KO ma gida . 

Yanxu Momy tana kula da Nafeesat sosai bata taba barinta itakadai 

yanxuma haka muna xaune DA Halima Momy tatashi yin sallah inda muda Halima muke Hutu . 

Haleema ta tutsiyeni akan saina bata labarin Muhd 

Nace to yaudai xanbaki SBD muhimmancinki agareni Amman badon hakaba ,baxan bakiba saboda bana son tunawa DA abinda yawuce abayane 

"murmushi Halee tayi tace yauwa ngd Fara toh

"Magana nafara kamar haka!

Tafiya nakeyi cikin sauri SBD majalisar don daxon maxa da nagani agaban

Ina hanyar dawowa daga makaranta da yake yau driver na baixoba Wanda bansan dalilinshi nayin haka ba naxo wucewa naji muryar da nake bege abayana ance Fenart tsirfili 

jiyowa nayi Dan nasan duk duniya mutum dayane yake Kira na DA sunan.

cigaba DA tafiyata nayi yabiyoni yanamin magana Amman nayi masa banxa shan gabana yayi yace"

Share fisabillahi

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post