Idon Naira by Mamuh Gee Complete Document

Idon Naira by Mamuh Gee Complete Document

Idon Nera by Mamuh Gee Complete Document

Bismillahir rahmannirRaheem

Uba daya ne ya haifesu, yabasu tarbiya daya,kauna daya,matsayi daya..

Qaddara ta bambamta rayuwarsa ga bangarora guda Kashi biyu Wato haske da duhu,

haske da duhu shine qaddarar data zama tazara a rayuwarsu har suke tsananin qyamatar junansu

qaddararsu ta gangaro har kan 'yayansu Wanda suke tamkar black and white maana baqi da fari suma gurin bambamci fiyema da iyayen nasu,

kaman yanda haj Maryam ta fada har abada babu alaqa ko kusancin dazai hada zuri'arta tsarkakka mara najasa da daudar zina da zuriar Yar uwarta dasuka kasance gewaye cikeda daudar rayuwa mara kyau da amfani ta karuwanci..

Labarin IDON NERA kenan Wanda yazo cikin wani qayataccen salo da sabon tsari tareda nutsatsiyar kauna da soyayya kaman yanda muka saba wannan karon salon na musamman ne.

ALLAH YABAMU IKON GAMAWA LAFIYA KAMAN YANDA ZAMU FARA LFY.Amin


Danna "Download now" domin sauke littafin.

Download now

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post