Rumbun Qaya page 70

Rumbun Qaya page 70

 

Rumbun Qaya page 70

*RQ*

     Page 70


***Kulle idanun ta tayi tana karfafar zuciya da gangar jikinta, bata son ko kadan tayi masa gardama shiyasa ma ta guduri aniyar dakewa. Da farko a hankali komai yake tafiya, shi kansa gently yake tafiyar da koman sa, yana so ya tabbatar da be yi abinda zaizo yana dana sani ba. 

  Kissing dinta yake yi passionately yana bin duk wasu sassa na jikinta yana aika mata da sakon me zafin gaske, yana hadawa da hannayen sa zuwa duk in da ya dace. Tana ji tana ganewa sarai, duk kuma da nauyin Wasu abubuwan da yake matan tana sakè daurewa ta kuma saki jikinta sosai tana karbar karatun yadda ya kamata. 

  Bakin sa ya kai daidai saitin kunnenta, ya dan ciza kadan sannan cikin muryar sa da ta yi kasa sosai ya rada mata abinda yake son yayi din a lokaci, sai taji duk dauriyar na neman kubce mata, musamman da taji yana kokarin bude sabon shafi a rayuwar ta, shafin bata san dashi ba, bata taba tunanin haka girman sa yake ba. 


“Na shiga uku.” Tace jikinta na daukar rawa, a daidai lokacin da shi kuma ya soma nisa cikin aiwatar da abinda yayi nisa. Kokarin ture shi ta hau yi kamar wanchan lokacin, ta shiga magiya tana neman taimakon duk sunan da yazo bakin ta, amma ko gezau ne yi ba, bare ta saka ran zai ji rokon ta ya tsagaita. Duka da yakushi ta shiga hada masa amma ina, sai maimaita adduar da manzon tsira Annabi Muhammad (SAW) ya koyar damu yake yi. Ta balain yin dana sanin amince masa domin bata san haka abun yake ba, duk da sanyin da ake zurarawa a garin amma gumi take ko ta ina yanko mata yake yi.

   A hankali a hankali ya soma jin magiyar da takeyi masa duk da muryar tata tayi masifar shigewa ciki saboda azaba. 


“Ya Allahu.” Yace yana zubewa a gefen ta cikin wani irin yanayi da yake nuna tsantsar wahalar da yasha shi kansa.


“Zan sha ruwa.” Tace tana jin gaba daya yawun bakin ta ya kafe saboda azaba. Da sauri ya tashi ya dauko mata ruwan ya zo taimaka mata ya bata tasha sannan ya rungume ta a jikinsa yana mikar da kafarsa akan gadon, ya shiga shafa mata bayanta a hankali ba tare da yace komai ba. Kusan mintuna uku suka dauka a haka, yana jin yadda take jera ajiyar zuciya a galabaice sai tayi matukar bashi tausyai. 


“I’m so sorry.” Yace yana leka fuskar da yana goge mata ita da hannun sa


“Kiyi hakuri kinji? Please.”


“Ni wajen ammy zan koma, dan Allah ka mayar dani.”


Murmushi yayi a karon farko, ya girgiza kansa kawai yana jin shi sakayau kamar wanda aka zare ma qaya, ya sakè rungume ta tsam a jikinsa yana jin wani irin soyayyar ta na ninkuwa a zuciyarsa.


“Zan maida ke, I promise you, amma sai kin daina kukan nan.”


Ba zata iya daina kukan ba, dan haka ta cigaba da rerashi a hankali yana jin ta, hannun shi daya na cikin nata ya rike kam yana shafa saman kanta. 


“Did i hurt you?” Yace jin kukan yaki tsayawa, da sauri ta gida kanta sama.


“Ya Allahu. Bansan me ya hau kai na ba, kinsan novice, let me check and see.” Ya zame ta daga jikinsa yana kokarin dubawa. Da sauri ta matse jikinta tana girgiza kai


“Bana so!”


“Dubawa kawai zan, please.”


“Wallahi bana so.” Ta tashi da sauri. Riko ta yayi yana murmushi 


“Shikenan, relax na fasa.”


Still bata yarda ba, ta matsa chan gefe ta cigaba da matsar kwallar ta, duk yaya nabeela ce ta cuce ta, da tayi mata huduba bayan tasan ashe haka abun yake, Aikuwa ba zata sake yarda ba ta ma daina kulashi ko zama a inda yake tunda abun yar mugunta ce.

  Tashi yayi ya wuce toilet ba tare da ya saka komai ba, tayi saurin dauke kanta tana harararsa ba tare da yasan ma tana yi ba, wankan tsarki yayi sannan yasa soap ya sake, yana wankan yana murmushi shi kadai abunda ya faru tana dawo masa


_“Wayyo Ammy ta zai kashe ni, Wayyo ammy Kizo ki checheni.”_


Abinda ta ringa maimaitawa kenan kafin ta fara 


_”Ba zan kara yarda da maganar Ya nabeela ba, na tuba nabi Allah.”_


Sai ya sakè sakin wani murmushin Ya tuno har cewa tayi bata son shi, girgiza kai kawai yayi a hankali ya furta


“So sweet.”


****Fitowa yayi bayan ya tara ruwa a bathtub din me dan zafi. A chan gefen gadon ya hange ta, ta gudundune da duvet har saman kanta. Kayan da ya cire ya mayar ya fesa turare sannan yazo wajen kanta ya bude duvet din tayi saurin ja zata rufe ya rike yana girgiza mata kai


“Taso muje.” Yace yana mika mata hannu.


“Um um,ni ka kyale ni.” Tace sai ga hawaye shar shar shar 


“Daure kinji? Zan taimaka miki ne.”


“Bana so.” Tace da sauri 


_“Strong head, yau an taba auta sai yadda hali yayi.”_ ya fada a ransa, a fili sai ya durkusa a gabanta ya sake bude rufar yana kokarin shigar da idon sa cikin nata


“Nayi laifi, na sani kuma. Kiyi hakuri ba zan sakè ba. Nayi miki alkawari.”

 Kamar wanda ya sake tunzura ta, ta sakè fashe wa da kuka. Ba zai jure kukan nata ba, haka kuma ya lura ba zata bashi hadin kai ba, sai kawai ya dauke ta tana kukan da komai ya wuce da ita toilet din. Tana mutsu mutsu tana tutture shi haka ya sakata cikin ruwan ta chakume shi tana sakè sakin wani Mara yan kukan 


“Sannu.” Ya shiga jera mata ya kuma hanata mikewa ya rike ta kam har ta soma jin dadin ruwan kadan kadan. Kusan mintuna sha biyar ta dauka a ciki kafin ya fito da ita.


“Zanyi da kaina.” Tace tana juya masa baya. 


“Na fita kenan?”


“Um.”


“Wayyo ammy na zai kashe ni.”  Ya kwaiwayi muryar ta yana murmushi. Ihun kukan shagwaba ta saka masa ga wani sanyi da yake kada ta, yayi saurin fita yana mata dariya. Wani ruwan ta sake hadawa ta shiga ciki ta zauna tana matsar kwalla. Ta dade har sai da ya fara tunanin zuwa ya leko ta sai gata ta fito daure da white towel gashin kanta a jiki ta doro masa dan karamin towel din. Kin kallon side din da yake tayi, ta wuce ta dauki kayan ta tasa da sauri saboda sanyi, ta shiga goge kan da towel din, bata son sakawa kanta ruwa da daddare dan duk sanda ta saka sai tayi dan karamin zazzabi, gashi nan sanyin su ma extraordinary ne. Zazzabi zazzabin take ji ta karaso gadon a daddafe tana cije lips ta haye ta kwanta yana ta faman kallon ta.


“Na jangwalo ma kaina.” Yace yana kwantawa a gefen ta, da sauri ta yi yunkurin tashi ya hanata yana chapke ta, yasa ta a kirjinsa yayi mata rumfa da hannun sa.


“Are you sick?” Yace yana taba jikinta jin zafi. Shar shar shar sai hawaye, ta hau masa kuka mara sauti, rikicewa yayi gashi shi kansa daurewa yake amma shima a wahalar yake ga wani irin ciwo da kansa yake kamar sakè ma tsokano shi yayi, ga rigimar Raihana da be san tana da ita ba. Rarrashin ta ya shiga yi da duk Kamalan da yake dasu, a hankali ta daina kuka zuwan lokacin jikin ya soma sauka sai dan zafi kadan kuma ta rage rawar sanyin da take yi.


“Nayi laifi babba, ba zan sake ba kinji baby na?”


“Dan Allah karka sake, wallahi kamar zan mutu.”


“Ba zan sakè ba, shikenan?”


Gida masa kai tayi, yayi kissing forehead dinta ya saka mata albarka sannan ya sake rungume ta tsam tsam.****A makare suka tashi dan Daddy ya kirashi yafi sau nawa, da sauri Ya mike yana duba agogon dake fuskar wayar sa, sai kuma ya tarar da tarin missed calls din Daddyn, da sauri yabi kiran duk da yasan akan ganin likitan sa ne.


“Ina ka shiga ne Aryan?”


“Makara mukayi Daddy, goodmorning.”


“Nayi tunanin haka, ga gajiya dama, kaga har zakayi kayi missing appointment dinka na zuwa ganin Dr.”


“Ok karfe nawa ne?” Yace yana kallon Raihana dake gefen sa tana kokarin tashi duk ta danne shi fuskar nan kamar zatayi kuka


“9am.”


“Wai… zamu iya making kuwa?”


“A kune ai, kasan dai su nan ba’a African time.”


“Zasu iya bamu wani time din?”


“Sai dai mu sake tura request, sai mu zabi time.”


“Ok, inaga hakan za’a yi.”


“Zuwa yamma ko dare?”


“Ko wanne Daddy, yayi.”


“Ok, I will let you know idan an chanja.”


“Mun gode Allah ya kara girma.”


“Amin, kasa SIM card din da suka baka hade da visa dinka, sai ka kira yan uwan naka suji kun sauka lafiya, da Alhaji IBRAHIM din.”


“Ok, na manta ma dashi.” 


“A gaida min da ‘yata.”


Da sauri ya katse kiran kunya na kamashi, sai yayi dariya kadan ya dan zame ta ya wuce toilet.


    A zaune ya tarar da ita ta sunkuyar da kanta kasa, kunya take ji sosai musamman da ta tashi tunanin abinda Ya faru jiya Ya fado mata, da abubuwan da ta dinga fada. 


“Goodmorning.” Yace yana kallon ta, turo baki tayi ba tare da ta amsa ba ta juyar da kanta.


“Kunya ta kike ji?”


Tayi shiru, 


“Oya bari nazo na cire kunyar gaba daya kowa Ya huta.”


Ai bata san sanda ta mike ta sauka daga gadon tana yin hanyar barin dakin


“Wasa nake fa, gaskiya ke matsoraciya ce.”


Tsayawa tayi ta fasa fita, ya wuce ya dauki long sleeve shirt ya saka da wando, yana balle botir din jikin rigar tazo zata wuce ta gefen sa yayi kamar zai kamota ta zille ta shige toilet din tana murmushi.

   Ficewa yayi daga dakin zuwa kasa, sanda ta fito baya nan, tayi sauri ta saka kayanta sannan ta shafa mai a gaggauce. Tana tsaye gaban dogon mirror din dake makale jikin bangon dakin ya shigo dauke da breakfast dinsu, ya ajiye ya tako zuwa in da take tsaye, tayi kamar zata gudu amma tuni ya cimmata, ya matse ta a jikinsa yana kai hancin sa saman gyararren gashin kanta zuwa jikinta dake masa kamshi me sanyin dadi.


“Haka ake zuwa jinyar mara lafiya?”


 Yace yana kallon fuskar ta, ta cikin mirror din, tabe baki tayi yayi saurin kama bakin nata ta hanyar juyo da ita a birkice, yayi kissing din bakin sosai, sai da yaga zata fara masa magiya Sannan ya saketa yana sakè rike ta a jikinsa


“Kika sakè tabe min baki sai na kara.”


“Na shiga uku.”


“Kin shiga million ma.” Yace yana kallon idon ta


“Ba zan kara ba.”


“Good girl, nace babu abinda zan yi miki, trust me dan Allah ki saki jikin ki,bana ma jin dadin jikina bani da wannan uban energy din.”


“Yunwa.” Tace masa, tunowa yayi da abinda tace jiya, sai ya saka dariya yace cikin kwaikwayon maganar ta


_“Zan sha tea, a ah ruwa, a ah na koshi ma. Dan Allah ka kyale ni.”_. 


 Da sauri ta ture shi tana boye fuskar ta tana murmushi, murmushin yayi shima ya jata suka nufi wajen da ya ajiye abincin, suka zauna a hankali.*_ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS_**ZAFAFA BIYAR BACTH A*1.. _WUTSIYAR RAƘUMI_ 350

 *(Bilyn Abdul)*2.. _KAI MIN HALACCI_ 350

*(Miss xoxo)*3.. _BURI DAYA_ 350

 *(Mamu gee)*


4... _DAURIN BOYE_ 350

*(Huguma)*


5... _SAUYIN KADDARA_ 350

*(Hafsat Rano)*


_Duka biyar 1500_


*___________________________*

    


*_ZAFAFA BIYAR BATCH B_*1... _DAURIN GORO_ 350

*(Hafsat Rano)*


2... _ALKAWARIN ALLAH_ 350

*(Huguma)*


3... _QAUNAR MU_ 350

*(Mamu gee)*


4... _IGIYAR ZATO_ 350 

*(Miss xoxo)*


5... _GUDU DA WAIWAYE_ 350

*(Bilyn Abdull)*_Duk biyar 1500_


*_____________________________*


*_ZAFAFA BIYAR BATCH C_*


1... _MIN QALB_ 350

*(Mamu gee)*


2... _SARAN ƁOYE_ 350

*(Bilyn Abdull)*


3... _KIBIYAR AJALI_. 350

*(Miss xoxo)*


4... _ABINDA KE CIKIN ZUCIYA_ 350

*(Hafsat Rano)*


5... _SIRADIN RAYUWAR BILKISU_ 350

*(Huguma)*


_Duk biyar 1500_


*____________________________**_ZAFAFA BIYAR BACTH D_*


1... _ALKIBLA_ 350

*(Huguma)*


2... _DALAAL_  350

*(Miss xoxo)*


3... _UBAYD MALEEK_ 350

*(Mamu gee)*


4... _MABUDIN ZUCIYA_ 350

*(Hafsat Rano)*


5... _MAKAUNIYAR KADDARA_ 350

*(Bilyn Abdull)*_Duk biyar 1500_


*____________________________*


*_ZAFAFA BIYAR BATCH E_*


1... _SO DA ZUCIYA_ 350

*(Mss xoxo)*


2... _TAKUN SAAKA_ 350

*(Bilyn Abdull)*


3... _HALIN GIRMA_ 350

*(Hafsat Rano)*


4... _DAB'IZAR ZUCIYA_ 350

*(Huguma)*


5... _DEEN MARSHALL_ 350

*(Mamu gee)*_Duk biyar 1500_


*______________________________**_ZAFAFA BIYAR BACTH F_*


1... _BAKAR INUWA_ 350

   *(Bilyn Abdull)*


2... _RAYUWAR MACE_ 350

    *(Hafsat Rano)*


3... _NOOR ALB_ 350

     *(Mamu gee)* 


4... _MASARAUTA_ 350

    *(Mss xoxo)*


5... _KUFAN WUTA_ 350

    *(Huguma)*


_Duk biyar 1500_


*_____________________________*


*_ZAFAFA BIYAR BATCH G (COMPLETE )_*


1... _FARHATAL QALB_

*(mss xoxo)* 400


2... _GURBIN IDO_

*(Huguma)* 400


3... _SANADIN LABARINA_

*(Hafsat Rano)* 400


4... _INAYAH_

*(Mamu gee)* 400


5... _BABU SO_

*(Bilyn Abdull)* 400


_Kuɗinsu a yanzu 2k duk biyar_


*BATCH F*RUMBUN QAYA🔥


*DAUDAR GORA*🔥


*IDON NERA*🔥


*A RUBUCE TAKE*🔥


*KI KULANI*🔥


*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊


*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*


*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*


*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️


*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*


*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*


*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*


Littafi daya---400

Biyu---600

Uku----800

Hudu-----1k

Biyar din duka----1200


IDAN AN GAMA SU DOCUMENTS DINSU DUK DAYA 400 NE GUDA BIYAR DIN 2k 


*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥


0022419171

Maryam sani

Access bank


*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*


09166221261


🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa 'yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*


+227 90 16 59 91


Littafi daya---450CFA

biyu---650CFA

uku----850CFA

hudu----1050 CFA

Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*

*Thanks for choosing us*🔥

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post