Bakon Munafiki (Ba na Mutum Daya ba ne) page 2

Bakon Munafiki (Ba na Mutum Daya ba ne) page 2

 _

Bakon Munafiki (Ba na Mutum Daya ba ne) page 2

*BAKON MUNAFIKI!!!*_

_(BA NA MUTUM DAYA BANE)_

                _πŸ‘ΊπŸ‘πŸ‘©‍πŸ‘©‍πŸ‘¦‍πŸ‘¦_

_ZAFAFA BIYAR PAID NOVELS_

  _©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_

_®️NANA HAFSATU (MSS XOXO)_

       __AREWABOOKS:MSSXOXO_

     _WATTPAD:MISSXOXO00_

_FREE PAGE: 002_

_ADVERTπŸ‘‡πŸΎ_

_ASSALAMU ALAIKUM JAMA’AR KWARAI JAMA’AR ZAFAFA BIYAR_

_KAMAN KO DA YAUSHE DA MUKE KAWO MUKU ABABEN AMFANI GANGARIYA KUMA DAKI BARI MASU AMINCI A KUDADE KALILAN_

_YAU MA MUN ZO MUKU DA TALLAN BABBAN SHAGON NAN DA KE KAWO MU KAYAYYAKI NA KASAR GERMANY!! KUNSAN DAI GERMANY SUNE AGABA A FANNIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA KARKO_

_MAAB LUXURY HOME_

_MAAB LUXURY HOME_

_MAAB LUXURY HOME_

  _SUN KAWO MUKU DALLADALLAN KAYAYYAKIN GIDAH NA KAWATARWA DANA KITCHEN MASU HASKA DAKUNAN GIRKI… KWASHA KWASHA_

_SU DIN KARSHE NE A DUNIYAR KAYAYYAKIN GIDAH DANA KITCHEN NA KECE RAI NI… INA UWAYEN GIDAH, AMARE? ANTOCI, KAWUNNI, YAYYU MAZA, KANNE DA MA IYAYEN MU MAZA?_

_KU ZO A DAMA DA KU A WANNAN DAMAR ME DAUKE DA DIMBIN KAYAYYAKI MASU KYAU A KUDI DEDE MISALI WANDA KOWANE ZAI IYA MALLAKA IYA KARFIN SA_

_KU ZIYARCI SHAGON DA KE A KANO.. TITIN AHMADU BELLO WAY_

_KO KUYI ORDER DA GA SHAFUKAN SADARWA TA INSTAGRAM: @Maabluxuryhome_

_FACEBOOK:@maabluxuryhome_

  _SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDAH,, INGANCI DA RAHUSA, KYAU A DADE ANA AMFANI DA SU SAI KAYAYYAKIN MAAB LUXURY HOME_

 _A NUMBER ONE  STOP SHOP FOR HEAVENLY ORIGINAL HOME DECORS AND KITCHEN UTENSILS_

_MAAB LUXURY HOME GOT YOUR HOME AND YOUR KITCHENS COVERED… JUST A VISIT/CALL/DM AWAY_

   _08034631010 MAAB LUXURY HOMEπŸ‘ˆπŸ½_

   _02_

   Gaban ta ne ya shiga bugawa da sauri tamkar zai ballo daga kirjin ta ya fado kasa saboda tsananin fargaba da tashin hankalin data samu kanta a lokacin data kalli agogon da ke daure a wutsiyar hannun ta... Tabbas lokacin tafiyar su airport yayi gashi bata karasa gidah ba.

Wayar tache ta fara kara dake cikin yar jakarta dake kan cinyar ta. Ta zura hannun ta dakyar ta dakko wayar

 'Hayateey' Shine sunan da ke rubuce da manyan baki a screen din wayar tatah. Mahaifiyar tace me kiran ta dauka da sauri ta dora akan kunnen ta .. Cikin zazzakar muryara mai sanyin da dadin sauraro cike da ladabi ta gayshe da mahaifiyar tata bayan tayi sallama. 

"Tohm Hayateey ... Ga ni nan."

Tana katse kiran wayar mahaifin na su ta shigo wayar ta. Gabanta ya yanke ya fadi. Cikin rawar jiki da murya tace

"Abbiey dan Allah kayi hakuri. Yanzu zan karaso. "

Bai jira ta sake cewa komai ba ya katse kiran yana goga kasan girar sa ta hagu da yatsa daya. Duk sun fito daga cikin gidan nasu. Wata zungureriyar mota ta shirge kayan su tsab.

Yayinda moticin da zasu dauke su kuma suna faffake awajen gidan. Wasun su sun shiga cikin sun zazzauna . Su kuma sauran na tsatstsaye curko curko jiran dawowar ta.

"Gaskia gwara ka canza salon tsarin rayuwar nan. Ya za'ai mu zauna jiran ta saboda Allah? Kawai saboda ita din yar shafaffiya da mai ce shiyasa kake kin daukar hukunci." 

Wata babbar mace ta fada wadda kana kallon ta kasan mata ce agare shi.

Juyawa yahi ya fuskance ta sosai ya girgiza kansa kawai ya sake mayar da shi gefe. 

"Maganar da hadiza fa tayi gaskiya ne... Tsakani har ga Allah be kamata ache wai tsayiwar jiran ta ake ba haba  fisabilillahi." Ta karasa fada Hadi da juyawa ta dankara mata harara.

"Ruwaida!"

"Naam."

"Kada ki kuskura na sake jin muryar ki an wajen. Allah zan dau babban hukunci akan ki."

Bai karasa rufe baki ba Hajiya hadiza ta daga hannu ta dora akan hancin ta ta saki guda.

"An gama wankewa an baka ka sha. Ahh sun shanye ka. Narasa wane irin malamai take shiga suke mata aiki ba. S...

"Hadiza! Hadiza! Hadiza..."

"Ka dai dunga adalci. "

"Sai nawa na kira sunan ki?"

"Sua uku... Ya akai?"

"Karki bari na sake fado sunan ki a karo na hudu."

Tabe baki tayi. Hade da yin kwafa. Ta zagaye shi ta bude gidan baya ta zauna tana muzurai...

Ita dai Hajiya jameelah kanzil bata tanka musu ba. Sai ma matsawa baya da ta sakeyi. Zuciyar ta cike da addu'oin Allah yasa dai ta taho din.

Cikin ikon Allah kuwa sai ga mota tasi ta zo har kofar gidan ta ajiye ta. Da sauri ta biya direban kudin sa ta karasa wajen da mahaifin na su ke a tsaye.

"Abbiey dan Allah kuyi hakuri."

"Hakurin uban ki? Na bi hakurin na cakuda ku ke da uwar ta ki. "

"Hadiza!"

"Na'am"

"Dakata...Ya ishe ki. Kada ki sake wani zance me kamanceceniyar wannan da ki kai.. Ke kuma shige mota mu tafi."

Agaba ya zauna. Yayinda haj jameelah mahaifiyar Amal ta zauna a baya daga setin sa. Haj hadiza ta fito daga ciki da sauri .

"Fito daga nan." Ta koma bangaren hadiza tana girgiza.

"Bangane ba? Na fito nayi miki me?"

"Banyadda da zaman ku a haka ba. Gashi nan ya seta mirror setin ki yana kallon ki kina kallon sa ko? Wato kuna aikawa juna sakon soyaygar da kuke gotai gotai da ku ko kunyar yaran cikin ku bakwa ji."

Haj jameelah ta fito da sauri daga inda take zaune. Ta tsaya kawai tana kallon ikon Allah da tsabagen lutiyar jaraba irin ta kishiyar ta ta.

"Saboda Allah ta ina muke zaune waje daya? Yana daga gaban mota ina baya?"

"Side dinku daya... Ya kaikace mudubin mota setin ki yana miki sigina. Wallahi bazan yadda ba."

Amb junaid ya fito daga cikin motar yana girgiza kai kawai. Ya rasa wacce iriyar masifa ce wannan. Ya dubeta yana daga yatsa sai kuma ya sauke ya yarfe kansa kawai yana mai furzar da iskar bakin sa.

"Amal shiga gaba. Ke kuma jeki ta can ke dawo ta nan."

"Wallah bazan yadda ba sai dai na zauna ta nan ita ta zauna ta can din. "

"Toh." Ya amsa Hajiya hadiza saboda tsananin balain ta.

Hakan kuwa akayi haj hadiza ta koma ta zauna shi kuma ya zauna a tsakiyar su. Yayin da Amal ke a agaba .  Sai Hajiya ruwaida a kujerar baya. 

A haka suka karasa airport din.. amb junaid yayi ciki da sauri bayan motar ta tsaya..yana tafe yana dan hadawa da gudu.

Ciki ya shiga ba dadewa kuma sai gashi ya fito harda yar sassarfa.

"Ku taho mana."

Bayan sa suka bi dukkan su matan nasa uku da tarin yaran sa baki daya suka shiga ciki.

Aka gama dukkanin abunda za'ai mota ta kwashe su takai su wajen jirgi. 

Tarun mutane suka hango alokacin da motar ta ajiye su. Wasu sun shiga ciin jirgin yayin da wasu suke waje.

Hannu amb junaid ya bawa wani suka gaysa,

"Yallabai meyafaru naga ku baku shiga ba?" Ya karasa fada yana mai nuni da jirgin

"Wallahi abunne ba dadi. Tun dazu ya kamata mu tashi amma har yanzu muna man."

"Kaga kuwa da tuni nima ni da iyalina munyi missing flight Allah yatemaka gashi baku tafin ba."

"Ah kai ai gaba ta kai ka.. "

"To meye matsalar?"

"Wai daya pilot din ake jira. Sannan kuma 'da ne ga shi mai kamfanin jiragen."

"Allah sarki.... To ai gwara mu shiga go? Nide bari naje."

Ya sake bashi hannu suka gaysa.  Daga nan amb junaid yayi shigewar sa cikin jirgin yana hasaso girman dan gidan aminin abokin sa da suka dade basu haduba. Wato 'Alhaji Abubakhar mai murmushin kudi'

    ========

   Yana tafiya yana waiwayen baya har ta kule ganin sa. Cire rigar yayi ya wullata cikin wani babban kwali da ake saka kayan da baa so. 

Ya rufe idanun sa sosai ya runtse su. Hannun sa daya ya sake yana murza su. Kyakkywar fuskar ta na sake bayyana a idanun sa. Ya samu Kansa da tuno labbanta masu tsananin laushi alokacin daya cusa mata tissue din a bakin ta. 

Bakinta dan karami labban ma kanana jajaye da su da suka amshi man leben da ta saka. 

Dogon tsaki yaja yana hararar kansa ta mudubi. Wannan yar mitsitsiyar yarinyar yake tunawa. Ko meyasa oho. 

Da sauri ya zare kayan jikin sa baki daya ya mayar da uniform din pilots ya fita daga cikin mart din.. 

Yana ta zabga sauri mai hade da gudu ya karasa wajen motar da zai tafi airport din da ita.

Yana tafe karatun alqurani na tashi kira'ar Maheer. A haka ya karasa har cikin airport din. 

Ya gama dukkanin abunda zai yo daga pilots lodge sannan ya shiga wajen farfajiyar jirgin...kai tsaye ya shige cikin jirgin ya karbi mic ya fara magana ta hankali yana basu hakuri abisa akasin da aka samu na jinkiri da tsaikon jiran sa.. Sai iya abokin aikin sa da suke tuqin tare.. Hadi da rokon gafarar dukkanin su....

*_MATSO KIJI_*πŸ‘‚πŸΌπŸ‘‚πŸΌπŸ‘‚πŸΌπŸ‘‚πŸΌπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

*_KINA DA LABARIN 'YAN BIYAR DINNAN SARAKAN ZAQAQAN LABARAI SUN SAKE DAWO MUKU DA SABON SINQI SINQIN LABARANSU_*

_LABARAI NE MASU TSANANIN ZAQI DANDANO DA TSAYAWA A ZUCIYA_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay atπŸ‘‡

1487616276 

Access Bank

Bilkisa Ibrahim

Sai katura shedar biyanka ananπŸ‘‡

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura ananπŸ‘‡

09033181070

VIPπŸ”₯πŸ’―

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

  _MUTANEN NIJAR KU TUNTUBI +22799643131_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*πŸ₯°


Zafafa🫢πŸ”₯

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post