#GasarTaskarNasaba2023
Wannan Zango, na ɗauke da tambayoyi guda Arba'in (40), za a amsa waɗannan tambayoyi cikin daƙiƙa Ashirin (20mins) Kacal.
Mutum ashirin da suka fi samun maki sune Zasuje zagaye na biyu. Mutum goma da suka fi samun maki a zagaye na biyu sune Zasuje zagaye na uku zango na ƙarshe da za'a zaɓi mutum biyar zakaru (1-5). Gasar zata gudana ne ta manhajar Google (Google form) in da za'a jera tambayoyin Kacici-Kacicin duka. Za'a saka maɓallin (link) na shiga gasar a Zauren WastApp da aka tanadar ga masu shiga gasar.
Duk wanda keson shiga gasar sai ya shiga wannan maɓallin: http://tinyurl.com/TNKCKC2023
Take: In ba ka san gari ba......!
Rana: Asabar 08/07/2023
Lokaci: 09:00 na maraice(pm)
Wuri: Manhajar Google.
Dama ce a gare ku domim haɗin guiwa ko bada tallafi ko ɗaukar nauyi ko kuma bada tallace-tallace, a tuntuɓe mu kai-tsaye.+2349071237014,+2348035880730, Taskarnasaba001@gmail.com