Zaɓaɓɓiyar Ƴar Majalisa Jiha Mai wakiltar Nasarawa ta tsakiya a Majalisar dokokin jihar Nasarawa Hajiya. Hajara Ɗanyaro Ibrahim (Tafisu).
Ta naɗa mataimaka guda Takwas (8) wada zasu taimaka mata wajen sauke nauyin Al'ummar mazaɓar da take wakilta a Ƙaramar hukumar Nasarawa.
Honarabul Hajara ita Kaɗai ce mace a majalisar dokokin jihar Nasarawa kuma tace zatayi ƙoƙari wajen ganin da kera sa'a don cigaban Jihar Nasarawa da Najeriya Baki ɗaya.
Muƙaman da aka naɗa sun haɗa da
1. Jibrin Bamaiyi Abdullahi, Gundumar Laminga (S A, LEGISLATIVE DUTIES)
2. Umar Abdullahi Toti, Gundumar East (PA PROPAGANDA)
3. Hashidu A. Maiganga, Gundumar Ara 1 (PA MEDIA RELATIONS)
4. Abdulkadeer MaiKanti Junior, Gundumar Nasarawa Central (PA MEDIA RESEARCH)
5. Suleiman Alhassan Ramadan, Gundumar Nasarawa Main town (PA MEDIA)
6. Haj. Kyauta Hassan, Nasarawa main Town ( PA DOSMETIC )
7. Akare Hafsat Abdullahi, Gundumar North (P. AFOOD ,& WOMEN GROUPS)
8. Hadiza Okudu, Gundumar Nasarawa Main Town, ( PA SPECIAL DUTIES WOMEN )
Hajiya Ɗanyaro tayi kira agare su da suyi aiki don kawo sauyi da Cigaban Al'umma.