Komai yayi farko zai yi karshe amma banda ikon Allah, wasu kuma sukan laifin daɗi karewa. Duka-Duka a nan littafin Kanwar Maza ya zo karshe, da fadan zamuyi amfa Ni da darussan da ke ciki.
Jinjina ga Marubuciyar Littafin Kanwar Maza, wato A'isha Adam wacce akafi sani da Ayshacool.
Ba tare da bata lokaci ba ku taɓa hoton da ke ƙasan wannan post ɗin domin sauraro 👇👇👇
Tags
Kanwar Maza
