Document: Ruhi Biyu Complete Book

Document: Ruhi Biyu Complete Book

 

Ruhi Biyu

☠️💀 RUHI BIYU☠️💀*

*Littafin had'aka*💪

MALLAKIN

*©Fateemah Rabi'u (ZAHRA ROYAL STAR)*

          &

*K'ANWAR SOJA*


*بسم الله الرحمن الرحيم*

*وصلى الله عل النبي الکريم*

PAGE 1️⃣➡️2️⃣

__________________✍️ Wani daji ne mai cike da yawan shuke-shuke da yalwar iska dajin cike yake da firanne masu kyan gaske, yanayin dajin sai ki rantske kice ba kowa a cikin k'arar motoci naji da sauri na waiga bayana dan na shagala da kallon dajin, 

Da sauri na idasa inda wannan motocin suka tsaya dan in d'akko muku rahoto, 

Wasu gidaje ne guda biyu a cikin dajin duk girman dajin kuwa masu matuk'ar kyawu yanayin gidajan sak irin na turawa, 

Ahali ne guda suke sakkowa daga motocin tare da kayan su nik'e-nik'e suke d'aukar kayan tare suke da ma'aikatansu daga alama sabon gidane zasu tare gidan dake kallonsu suka nufa daga alama shine nasu, na kusa dasu kuwa dana waiga na kalli gidan da alama akwai wasu a ciki,

Daka kallesu kasan family ne guda dan kuwa a hankali suke fitowa daga motocin wani d'an dattijo ne ya fara fitowa sai wata y'ar tsohowa da alama basai ka tabbaya ba matarsa ce wani babban mutum ne yake fitowa shima sai matarsa sai yara guda biyu

Da sauri y'ar yarinyar da bazata wuce shekara biyar 5 ba ke fitowa daga motar da d'an gudunta ta nufi yayarta ita kumah wadda zata kai Shekara sha takwas 18 zuwa tayi tana tsalle tana cewa "Aunty SAMIRA kinga gidan da Daddy ya siya mana mai kyau", tana fad'a cike da farin-ciki ita kuwa Samira d'an tsaki taja dan kwata-kwata gidan bai kwanta mata ba,

Da gudu yarinyar zata nufi cikin gidan matar daga alama mahaifiyarsu ce tayi saurin jawota tana cewa "ke ILIHAM ban hanaki guje-gujen Nan ba eyeee?", Cikin turo baki yarinyar tace"Mommy shigafa zanyi gidan yayi kyau", cike da yarinyata yarinyar ta idasa maganar.....


Download Ruhi Biyu Complete Document

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post