Duk Matsalolin da Robar Tazara da Alluran Tazara zasu Haifar da Sannu a hankali suke rabuwa da Mace
Health College

Duk Matsalolin da Robar Tazara da Alluran Tazara zasu Haifar da Sannu a hankali suke rabuwa da Mace

 

Gyaran Nono

Duk Matsalolin da Robar Tazara da Alluran Tazara zasu Haifar da Sannu a hankali suke rabuwa da Mace

Sai Kaga mace ta damu da wahalar Magani ita dole dole sai ta samu abunda take bukata cikin lokaci bayan aikin gama ya Gama.

Magungunan da Robar na Kunshe da Wasu Sanadarai wadanda Normally Akwai irinsu ajikin kowace diya Mace, idan Na alluran ko Robar suka hadu dana jikin diya Mace za a samu wasu Canje Canje ajiki wannan kesa ake samun wasu Ayyuka na Dabam.


Hakan Wani lokaci ga wasu matan ke Haduwa da Matsaloli. Koda ambar Anfani da Maganin ko cire Robar ba daga cirewa za a Daina ko rabuwa da wadannan ababen ba, Sannu a Hankali jikin mace zai Fahimci Yanzu Babu wadannan Extra Hormones din ajiki dan haka zai koma Normal Kamar yanda ake a Baya.


Dan a daina Bata lokaci da wahalar kashe Kudaden Magani da sunan wai Karya allurar planning wannan bata lokaci ne da Asarar kudi Gara mace tasai Kosai da Gammon Kifi tasa labule abunta. 


Asa Dangana da Sannu Mace zata Koma Daidai.


Allah ya Kyauta

✍️✍️✍️✍️

*Surajo Aliyu Tsafe Health Talk*

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post