Ku tabbatar kunyi linking wallet dinku da TapSwapMining. Wallet din da zakuyi linking itace Phantom wallet ko Solflare, rashin yin linking din zai jawo muku asarar mining din da kukayi.
Hanyar da zakuyi linking TapSwap da wallet dinku.
1️⃣ Da farko, ku dauko Phantom wallet ko Solflare a wayoyinku, ku bude wallet, sannan ku tabbatar kun adana recovery phrase dinku.
2️⃣ Ku shiga chikin settings na wayoyinku, ku taba Apps (ko Applications a wasu wayoyin). Saiku taba Chrome browser, ku mayarda ita default browser taku.
3️⃣ Ku dawo chikin TapSwap dinku, ku shiga wajen linking na wallet. Kuna tabawa gutin linking zai mayar daku kan Chrome browser, sauki taba Connect.
4️⃣ Daga nan zasu mayar daku kan Wallet dinku (Phantom ko Solflare). Zaku jira prompt message da zai nemi kudi approving connection din.
5️⃣ Bayan kunyi approving, zasu kara mayar daku kan Chrome, zaukga ya nuna muku yayi connecting. Saiku taba SIGN IN, zasu kara mayar daku chikin wallet dinku, shima kuyi approving.
Shikenan, kunyi connecting wallet dinku da