Kurkukun Ƙaddara Takun Ƙarshe Page 99 Complete

Kurkukun Ƙaddara Takun Ƙarshe Page 99 Complete

Takun Ƙarshe

Muyarta na rawa ta furta"ƙishi nake ji, Ruwa zan sha" ta faɗa tana kokarin 6an6are jikin ta daga nashi cikin sauri saidai takasayin hakan, unexpected ta tsinkayi muryasa a cikin kunnanta

"Let me quench your thirst with my saliva.." 

aruɗe ta ɗan zare idanunta akan nashi, tana kokarin bude baki ta furta kalma unexpected taji ya zura tongue dinsa a cikin karamin bakinta, ba shiri ta kar6e shi dukanshi cikin fitar hayyaci suka shiga kissing din juna azafafe, kamar zasu cinye harshen juna.

cikin wani irin salo ta tallabe wuyansa da tafukan ta da ke kerma gudun kada ya kubce mata donji take zata iya rasa ranta, while she's kissing him passionately, like the way he's giving her French kissing, gaba ɗaya suka fita hayyacin su, sai da takai ga hatta numfashin su dakyar yake fita, sai huci su ke yi suna haki, Jikinsu kerma yake sosai ya ɗauki zafi rau cos this is their first time..

 Jirine ke niyar dibarshi sosai Ya ƙara tallabe butt din ta, dakyar dakyar ya nufi bathroom da ita ahaka yadda suke manne da juna suna cigaba da kissing din juna.

Kaitsaye ya nufi  Walk-in Shower ɗauke da ita, wani katafaren Bathtub ne girke kan floor, gaba daya kewayen shi glass ne, daga sama, Ceilling shower din take tana fuskantar kwamin wankan

a hankali ya kai hannunsa jikin Button din ta ya kunna ta.

 nan ta ke Ruwa Ya soma yayyafowa yana zuba cikin kwamin kamar ana ruwan sama, kwata kwata Unaisah batasan in da suka shigo ba, ta lula duniyar mayen shi.

 dakyar ya banbareta daga cikinshi kamar maganaɗisu Ya Kwantar da ita cikin ruwan batare daya rabata da corset din jikinta ba, ɗumin ruwan ne ya ratsa fatarta ta lumshe idanunta da suka kaɗa jawur kamar na yar ƙwaya.

yana ta jan numfashi ya soma warware towel dinsa don shima ya shiga ciki,a lokacin dik da bata a cikin hayyacinta saida ta razana da ganin abun da ya ke kokarin yi.

batasan sa'ad da ƙarfi yazo mata a jikin ta ba, tayi saurin durowa daga cikin kwamin a gigice ta watsa aguje zata fice, bata kaiga isa ga ƙofar ba, sil6i ya kwasheta tayi baya zata kife, a hanzarce ya tarota ta dawo kan hannun shi, Sa6arta yayi ya juya zai koma gurin kwamin da ita, ta bangaje shi, ta duro a makance ta shiga neman hanyar da zata fuce daga bathroom din tama rikice ta kasa ganowa, a lokacin ji yake kamar ransa yana a jikin ta kan abinda ya ƙwallafama rai, ta riga ta gama rikitashi da ganin wannan sura tata,cikin rashin sa'a ta ƙume kanta jikin glass wall din gurin.

radadin da taji ne ya hana ta iya dagowa har ya cimmata, kamar mayunwacin zaki ya yi mata rumfa da broad chest dinshi, ya manneta da bangon ta yadda bazata iya kubce ma shi ba.

Yana fitar da huci ya furta "Why are you running from me?"..

runtse idanunta tayi sosai tana ji yadda jikinta ke tsuma.

Adabarbarce ta furta "ba gudun ka na ke yi ba, nima ina jin abun da ka ke ji, I want to fulfill our dream of becoming one, but I'm scared, I'm hungry, sleepy, and I need to pray..."  

 dakyar ya ke iya buɗe lumsassun idanunsa akan gefen fuskarta da ke ta zubar da gumi.

Bai tsaya sauraronta ba, A hankali Ya soma warware corset din jikinta, gabanta ne ya shiga faduwa gashi ya matseta da jikin shi, Bata iya ta6uka komai ba har saida Ya rabata da rigar, Ya tum6uke ta ya jefar, Pant da bra ne kadai suka rage a jikin ta, rinannun idanunsa ya ɗaura akan bayanta, he gently Caressing her smooth butt, nutsiwa tayi tana jin duk wani motsinsa a jikinta, A hankali Ya soma tattare sumar kanta cikin tafin hanunsa bai iya hadeta duka ba saboda yawan da tayi, yayi niyar ya ƙarasa amma sai ya kasa saboda tunawa da halin da zasu iya shiga a first night din su, Ya fahimci tana jin tsoro bata saba da shi a matsayin Omair ba shiyasa ta gigice,shi kanshi yana mamakin yadda sarrafa kanshi ke neman zamar mashi aiki.

A hankali ya saki sumar kanta, ya kwantar da kanshi saman sumar data yarfo kafaɗarta yana faman sakin numfashi kokari ya ke ya iya sarrafa kanshi ko ya samu nutsuwa.

Ta yi shiru tana sauraron shi abayanta, ita kadai tasan me take ji a game da shi amma bazata iya jurewa ba a wannan lokacin.

Raunanniyar muryarsa ta tsinkaya a cikin kunnanta

"Let me help you bathe, I promise I won't harm you"

 Shiru tayi jim tana tuna time da ya ke tambayarta suyi wanka atare ko yayi mata wanka tun a prison tasan Danish da burin wannan.

Cikin sanyin murya tace 

"I'm sorry if I upset you, but It's not right for us to be intimate in the bathroom.. "

bata ƙare maganarba ya katse ta"karki damu, na fahimci ki, amma ki bari nayi maki wanka"

Jinjina mashi kai ta yi alamar ta Amince, batare da bata lokaci ba, ya cuccu6eta da hannayen shi biyu, kamar jinjira Ya nufi shower ta jigin bango, ya lura ko hada idanu batason yi da shi, jikinta sai kerma ya ke yi kamar wadda kidnapper ya sace, hannu yakai da niyar ya tu6e mata bra, cikin sauri ta dafe kirjinta da ke bugawa da karfi da karfi, Juyawa mashi baya tayi, yayi shiru yana bin bayanta da kallo, yatsun hannun na kerma ta soma tu6e inners din da kanta.

 tun daga kan laps dinta yake binta da wani mayataccen kallo, sa'ilin data gama komai matsawa tayi batare data jiyo ta dubi halin da man ya ke a ciki ba, taje ta sargefe inners din jikin hanger, da hannayenta biyu ta rufe kirjinta don kar ya gani, ta dawo daga gaban shi ta tsaya tare da juya mashi baya Dan bazata iya kallonshi ba, tana ci gaba da jin faɗuwar gaba, ji take kamar a mafarki komai ke faruwa, saboda al'ajabin kasantuwarta da Man dinta a matsayin mijinta, kunyarsa ce ta kama ta har ta kasa jurar haɗa idanun ta da nashi.

hannun shi ya kai jikin Automatic soap dispenser ya matso sabulun a tafin hannun shi, ta zare idanu tana kallon abun da ya ke kokarin yi, bata dakatar da shi ba, tayi saurin runtse idanunta, a hankali ya soma shafa mata liquid soap  a saman lallaursa fatarta, tun daga kan bayanta ya fara har izuwa saman butt dinta, yadda ya ke murza fatarta ba karamin kashe mata jiki ya ke yi ba.

Unexpected idanunsa suka sauka akan waist tattoo din ta, ya dan sunkuyar da kan shi tare da ƙura idanunshi yana kokarin gano zanan menene, duk tana kallon shi, lokaci daya taji ya furta"Garkuwa.. "

da wani irin sauti, ya dan ɗago da idanun sa ya dube ta, murmushi ta sakar mashi tare da kawar da idanun ta gefe ɗaya, tsantsar farin ciki ne ya cika zuciyar shi, yaji dadin ganin tattoo din sunansa a jikin fatarta, hakan ya kara tabbatar masa da cewa Unaisah tana tuna shi a ko da yaushe, zanan ya tafi da imaninsa, Kissing din tattoo din ya soma yi da wani salo na jan hankali, tana jin kamar yana yi mata susar kadangare ta dinga fitar da numfashi cikin sauri wani irin yanayi take ji mara misaltuwa.

bayan daya gama ya juyo da ita, da sauri ta fada kan kirjinshi ta kankame shi jikinta na kerma, hakan da tayi ba ƙaramin ƙayatar da shi yayi ba, tsadaddan murmushinsa ya saki.

"Kin tuna"? Ya faɗa yana jin yadda zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri.

Lumshe idanunta tayi tana tuna ranar da yayi mata wanka agaban ƙorama cikin dajin Evil forest, Yau kuma agidansu na aure, daɗin yayi mata yawa ji ta ke kamar ta fasa ihu saboda farin cikin Allah Ya dawo mata da farin cikinta, burinta Ya cika.

Yana jiyo yadda take safke ajiyar zuciya, A lokaci ɗaya zuciyar su take bugawa cikin nutsuwa, tuni jikinsu Ya jiƙe da ruwan dumi dake saukowa daga cikin shower da ya kunna, sunyi sharkaf, sumar kansu ta manne ma fatar su, tana a manne da jikin shi ta narke mashi, a hankali yacigaba da cuɗa mata jikinta, tanajin yadda ya ke shafa fatarta da yatsunsa.

Gajiya ta yi da tsayuwa duk da aruƙe take da shi, cikin sanyin murya ta furta"My Man, I'm tired of standing.. "

 bata ƙarashe maganarba, Ya tallabe booty dinta Ya daurata kan flat stomach dinshi,wani mayen yawu ya haɗiya ƙutt, Idaninsu na shiga cikin na juna, kunyarsa ta ji, batasan sa'adda tayi saurin lumshe idanunta tana sakar mashi wani ƙayataccen murmushin da ya rikitashi, ta riga da tasan ta gama zautar da shi, shi kanshi ya shaida ba Unaisar da ya sani bace ada.

In har yabiyewa halin da ya ke a ciki ba abin da zai hana Ya farmaketa a daidai nan.

Fuskarta yabi da kallon mai cike da shauƙinta, tun daga kan kwantaccen gashin forehead dinta, har izuwa zira ziran Eyelashes dinta, sauko da idanunsa yayi kan karan hancinta kafin ya dire su saman full lips dinta da suka dan kumbura sun ciza launin su.

Unexpected Taji Ya direta kan kafafunta, ya kashe shower din Ya kunna masu Body dryer mai ɗumama jiki ta busar da shi, kunyarsa ta hana ta saki jiki amma ta ruɗe da ganin abubuwan da babu agidan father din ta wannan gayu har ina, tun da take bata ta6a ganin Opulent bathroom irin wannan ba.

 towel Ya dauko a hanger Ya yafa mata shi abayanta da sauri ta kar6e tare da daure waist din ta da shi, kafin su fito daga toilet din saida suka dauro alwala agaban sink.

daga Bisani, Ya cuccu6ota kamar yar tsana, Ya fito Ya nufi closet room da ita, Anan Ya sauke ta gaban Faskeken Closet din kayansu wanda ya mamaye ilahirin bangwayen dakin, Da kanshi Ya zabo masu kayan da zasu sanya, satin pajamas set ya dauko biyu Na shi da nata  launin hot pink riga da wando Ya mika mata ta sanya hannu ta kar6a ganin yana kokarin warware towel dinsa agabanta yasa tayi saurin juya baya,ta lura kwata kwata bayajin kunyarta, batasan duk yana kallonta ta cikin mirror din gabansa baisan me take jima tsoro ba a tare da shi?

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post