Hausawa suka ce Labule asirin Mai daki, shin wannan Labule ya suturta maidakin ko kuma ya fito dashi, domin sanin haka sai kun biyo mu a cikin sabon Littafin da muka fara kawo muku shi wato Labule.
Ku kasance da shafin Novels Elite domin samun littafai masu daɗi na yayi wadanda sukayi dai dai da ra'ayin ku.
Don fara sauraron wannan littafin taɓa wannan hoton da ke ƙasa 👇 👇 👇
Kada a manta ayi sharing
Tags
Labule
