Sauke Littafin Mijin Mamy

Sauke Littafin Mijin Mamy

Sauke Littafin Mijin Mamy complete

MIJIN MAMY😭

_GARKUWA WRT ASS..._

  Bismillahir Rahmanir Raheem

 ςհɑԹԵҽɾ1️⃣&2️⃣Matashi ne d'an kimanin shekaru 24, fari ne kyakkyawa, mai matsagaitan idanuwa, masu wani irin sirrin baiwar kyawu acikin su, wanda ba kowa yake iya had'a idanu da shi ba. Yanada dogon hanci da k'aramin baki kalar pink, ingarman namiji ne mai cikar halitta. Duk yadda zan suffanta shi ya wuce nan. Yanada faffad'an k'irar jikinsa irin murd'add'an jikin nan ne, wato k'arfaffan namiji. Dogone Masha Allah, idan ka gansa zakayi zaton ya kai shekaru 30 aduniya, shi kuma yanzu ya Shiga 24, aduniya. gefe-gefen fuskarshi, dab da kunnensa yanada tsagarsu uku² 'yan k'ananu, ta cikakken yaren (Zarma). Amman tsabar kyansu da farinsu zaka zaci zuri'arsu buzayene, wanan k'ananun uku² ta garden kunnansu, kawai ita take saka agane family's d'insu (zabarmawa) ne. Gudu yake shararawa saman sabin mashin d'insa, kamar zai tashi sama. Ya na tsakanin k'uyan (Frandey) da dosso. Tun bayan salar asuba ya tafi sai yanzu ya juyo. Fuskar nan ta shi tam ad'aure,ba annuri kana gani kasan an tab'o 'yan mazan, sai tsaki yake ja, ya na fesar da zazzafar iska mai d'umin gaske daga bakinsa. Ko da ganin yadda yake murza kan mashin d'in kasan ba k'aramin k'warewa yay ba wajan tuk'in mashin. *Dosso* Unguwar (Cité mangué) Unguwace tsarariya wacce take cike da ginin zamani, kala². Wani babban gida na hango gidane ginin talaka, amman yasha siminti, kana ganin gidan kasan an had'a family's acikinsa. Babban zaurene kafin ashiga asalin tsakiyar gidan. Gidane mai b'angarori daban-daban. Ya na d'auke da b'angare guda biyar kowane b'angare, da kewayansa, da k'ofarsa ta shiga, da iyalinsa, kowane gida d'aki uku akayi da kitchen atsakar gida da band'aki atsakar gida, haka kowane kewaye ashafe yake da siminti gwanin kyau. Gida na biyu, gidan Sa'id mai unguwa. Mata ce y'ar kimanin shekaru 50, fara kyakkyawa, tana zaune tana tsince shinkafa. Sai wata dattijuwa gefenta zata kai shekaru 67. Goggo Nandou tana gurzar goro ta saka Ummuh gaba da masifa. Da harshan zarma ta ke fad'in, “Wallahi Maryama mun gaji da ganin tsohuwar yarinyar nan mai sunana agidan nan, sabida Allah sai na mutu banga d'anta ba, batada niyar kuma aure. Wlh yanzu da ta aurar da 'ya 'yar shekaru 17 inda ta sake aure ta samu rabo. Idan kuma bak'in aljani ya aureta inaso na sani. Wlh Bari mai unguwa ya shigo,ko sadakane abadata shine ma yake biye mata d'an ashatta kawai...” Idanuwa Goggo Nandou ta gwalo waje ta saki magurjin goron ak'as ta tafa hannuwa tare da salati, sakammakon wata zankad'ed'iyar matashiyar mata, fara siririya kyakkyawa ma'abuciyar fara'a mai cikar halita, da ta fito daga band'aki d'aure da towel ta ajiye bokintin agindin fanfo ta kunna fanfon ta d'auraya pant d'inta tana murmushi dimples d'inta suka lob'a ta nufi d'akinta, cikin siriryar ..........
Sauke littafin domin cigaba da karatu har karshe.

Latsa maballin download domin sauke wa wayar ku

Download Now


Kuna iya tuntubarmu domin tambaya ko Neman wani littafin da babu a nan ta yanyar akiye tambayar a comment. Nagode

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post