⚡⚡ FEENAERT⚡
By Nusaiba
Alkamawa
Proficient writers
Association
Kokarin azawa akan tafarki,shi ne abu mafi muhimmanci da yakamata marubuta su kware akai,mu proficient writers association za mu yada wannan manufa.
🅿️3️⃣
"Kawata kina ganin sirrin da muka Dade da boyewa kenan mubayyana shi ?a dayan bangaren akayi magana wanda nibanji me take cewa ba ,sai naji Momy takara cewa "a'a Kawata idan lokaci yayi saimu bayyana shi ,saidai anjima macigaba da maganar Dan yanxu akwai aikin da ke gabana ,takarashe maganar da katse wayar ,nikuwa banda gumi babu abinda nake yi abunda naji duk ya kidima amman koma menene sai nagano abinda suke boyewa.
knocking nayi cikin kidima Amman Sai wata irin dakiya taxomin nadake ,,budemin kofar momy tayi tace''mama nafee (domin haka wataran haka take kirana )tace "tun yaushe kika xo ?"nace momy yanxu naxo shine nayi knocking kika bude fa ,ohk to shigo ,momy tafada tana boye wata boyayyiyar ajiyar xuciya .
'shiga nayi Nakwanta akafadarta nace "Mom plx kikarbomin laptop Dina awajan Yaya, yaki bani"baruwana wannan tsakaninku ne ,kije kibashi hakuri xai hakura, mikewa nayi cikin rashin kwarin gwiwa , nanufi part dinsu, da sallama nashiga, naji shuru nakarasa shiga na hangoshi Akan kujera yadora kafa kan daya yana waya idanunsa a lumshe naji yana cewa" haba baby nafada Miki Sanda kika kirani Ina wani uxurine shiyasa banyi picking ba, ke meyasa bakyayiwa mutum uxurine? Nikuwa xuba masa idanu nayi cike da mamaki, Wai dama yaya yana soyayya, jiyacce yake wani hira, Ina miskilancin nashi da ixxarsa yake?
Ban ankaraba naji sautin muryar sa yace "
Keee lpy kikaxo kika tsattsareni da mayun idanunki, Kuma ko sallama bakiyiba yadakamin Harara, dama yaya gurinka naxo Kuma nayi sallama bakaji bane ba, nacigaba da magana saboda nasan ko Kala baxaicemin ba, nace, Dan Allah yaya ansar kayahkuri kabani laptop da shikadaine wanda nake tunawa da rayuwar danayi Abaya plx yaya, nahade hannayena alamar roko,'' get out of my room''plx yah "kifita nace yafada cikin tsawa, wanda yasa fenart raxana Amman Hakan Bai hanata fadan , wllh Sai kabani ko na hadaka da daddy, nafada Iya lebena wanda sautin muryata baifito ba shikuwa yaga bakinta yana dan motsawa amman baisan metake fada ba duk da yasan baxaiwuce rashin kunya ba, tasa kafa kenan xatafita,, aikuwa yacapkota,,, wani irin shokyn sukaji wanda yasaka ansar saurin cikata"tana samun wannan damar taci nakare , saboda tasan idan yariketa sai tagane kurenta
. haka rayuwar su yacigaba da tafiya a' inda take wasan buya da yah ansar, indai yana part dinsu to Bata taba fitowa harsai yatafi sbd tasan indai yariketa to me kwatarta sai Allah, shikuwa tun yana timing dinta, harya dawo Yama manta
Domin ansar ba mutum ne me riko ba.
yaudai anata shirye _shiryen dawowar ya Naseeb ya kammala karatunshi xaidawo gida, nikuwa banda farin ciki babu abinda nakeyi domin hasken gidanmu xaidawo,,, munkai kusan shekara daya rabonmu dashi, cikin farin ciki nafito parlor natarar dasu daddy da momy Sai Kuma ya ansar axaune, ni saida Naganshi MA natuna da ashe nayi masa laifi domin farin cikin da nakeji ya mantar Dani, daddy ne yakatse min gajeran tunanin Dana tafi yace "my fenart da alama kina cikin farin ciki" eh wllh dady Ina farin cikin ganin ya Naseeb domin nayi missing dinsa sosai murmushi dady yayi yace to ai saiku taso mutafi, domin wacce muke jira tafito , fita mukayi, daddy da momy motarsu daya wanda driver yake jansu, nikuma dayah ansar motarmu daya wanda momy tace min motarsa xan shiga, haka nahau badon raina yaso ba, duk yabudade motar da kamshin mayataccen turarensa ya cikamu da kida yasaka wakar badman, haushi ya turnikeni ganin ya kure volume, tsaki nayi wanda baifito fili ba, shikuwa sai girgixa kai yakeyi alamar wakar nayi masa dadi, haka muka isa airport, munajiran saukar su ya Naseeb, Bayan 'yan sakanni jirginsu ya iso, mutane Sai fitowa sukeyi can nahango wani *guy*black beauty Yana saukowa daga stairs bakinshi dauke da murmushi, Nan natafi da gudu naje na rungume shi cike da farin ciki shikuwa Kara yasaki yace! "
Wayyo momy daddy yaya kuxo kutaimaken fenart xata balla mukuni,,,, dariya suka saki amman banda ya Ansar wanda yacukule fuska saboda baisan meyasa ba yaji babu dadi Sanda fenart ta rungume Naseeb ba
tawani bangaren kuma yana jindadin dawowar Dan uwan nashi, aikuwa Naseeb yana xuwa ansar ya fara rungume wa domin yayi missing din yayan nashi, sannan ya rungume su momy da daddy wa'yanda bakinsu yaki rufuwa saboda ganin Dan nasu cikin koshin lpy, Haka muka kama hanyar gida inda nida ya Naseeb muna motar ya ansar sakamakon tuburewar da nayi Akan motar daya Naseeb xaihau Nima ita xanhau, haka su daddy suka kyaleni inda su Yaya suna gaba nikuma Ina baya, Sai xuba surutu nakeyi da tambayoyi, kamar wata yar jarida Yaya Ansar dafe kansa yayi saboda surutun feenart yafara saka masa ciwon kaiiiii "shut up yafada cikin tsawa, aikuwa babu Shiri tayi tsit, cikin sweet voice yace"kee bakya tabayin shuru sai kinyi magana saikace parrot yaja tsaki, Naseeb kuwa sai kunshe dariyar sa yayi ganin yacce fenart ta tsorata tayi shuru, Yanxu da shine baxa taji tsoransa Haka ba, horn yayi gateman yabude musu gate, yana parking feenart tafito da sauri tashiga part dinsu shikuwa yaya Naseeb mexaiyi inba dariya ba.
Bayan kwana biyu
Da dawowar yaya nasib,ina xaune,nadauki waya domin nakira sadeyah dan mundan kwana biyu bamu haduba, cikin sa'a Ina kiranta tace min, MA tana Kan hanya, katse wayar nayi, sallamar ta naji yo, Sannan nafito parlour , nace kekuma sai yanxu xakixo inata jiranki tuntuni "hararar wasa ta sakarmin tace,danma kinsamu naxo ta murguda min baki,
Nace "to kinxo fa xaki fara sakamin ciwon kaii, parrot kawai to mushiga dakina. Shiga sukayi Haleema ta kalli bangon Dakin taga wani tangameeman photo ajikin bangon Dakin, nawani kyakkyawar mutumi chocolate colour bakinshi dauke da murmushi, kallona namaida ga fenart nace Fenart alkaly, kin kidai kifadamin wannan wanene, duk Sanda naxo na tambayeki saikice i Dan lokaci Yazoo xaki fadamin Wai yau she lokacin xaixo ne? Haleema kenan lokaci yana nan xuwa da xanfada miki, banaso na tuna da bakin cikin Dana shiga abaya ne, tunawarshi xai iya Kara jefani cikin wani halin, da yafi wanda nake Yanxu, Amman na Miki alkawari wata rana xanfada Miki wanene shi a gurina
Tam shikkenan Fenart Allah yanuna mana lokacin, amen nace, nan dai hira ta barke atsakaninmu bamu fargaba saida mukaji Kiran sallar xuhur tukunna muka tashi mukayi sallah, sannan muka fito parlour, domin momy Bata nan, muna Zaune tana bamu labarin yah abrar (yayan Halima) sallamar Yaya Naseeb ne yakatse musu hirar tasu, amsawa sukayi, murmushi Yaya Naseeb yayi yace ah su Fenart yau bakuwa mukayi ne? Eh yaya, Halima ce fa aminiyata wacce nake baka labarin ta, ohh nagane ta, ashe itace, yaudai gani gata yafada tare da kafeta da idanu, yace mata" aina dade inajin labarin ki agurin fenarty, murmushi Halima tayi tace, ya Naseeb Ina wuni, lpy klau ykk, Ina lpy, good, yah fenart momy tana cikine? Aa yaya momy batanan tatafi unguwa, ohk to Bara naje part dinmu, yafada yana tafiya .
Halima tace fenart dama haka yayan ki yake da kyau duk MA sunfiki kyau kamar ba yan Nigeria ba wllh ammanfa kyan yaya Ansar da ban yake, hararar ta nayi nace Dallah Rabu dani da xancen me fadin rai nan, Tam aishikkenan, kee nifa tafiya xanyi Don nasan ya abrar yana nan yana tajira na Dan xamu Dan fitane , cewar Halima, OK to Bara naxo na rakaki gida, kada ki'bata, nafada cike da tsokana, murmushi kawai sadeeyah tayi haka fenart ta hadawa Haleema shatara na arxiki domin Fenart hannunta abude yake tana da kyauta kamar momy, driver ne yakaimu duk da Kuwa babu Nisa sosai, muna isa muka tarar da Amme axaune daya Abrar, sallama mukayi suka amsa mana, Ammen su Halima tace oyoyo my daughter saiyau kika tuna da Ammen Taki ko? Nikuwa cikin Jin kunya nadurkusa na gaisheta, ta amsa min cikin fara'a tana xolayata, gaishe da ya Abrar nayi wanda yaxubamin namujiya, amsawa yayi, yana wani kallona, sunkuyar da kaina kasa nayi sbd kallon dayake min ya takurani nakasa Koda kwakkwaran motsi, Ammee tace daughter kushiga daki mana kyafi sakewa tunda Naga nan kunyarmu kikeji, nikuwa ina Jin tafadi haka aikuwa da saurina natashi domin Nagaji da kallon da yayan Halima yakemin, dariya suka yi dukkan su (nikuwa cikin Jin kunya nawuce Dakin halima) muna shiga naxauna Halima tataboni tace"kenifa bangane muku ba keda yah Abrar Naga Sai wani irin kallo kukeyi kamar na masoya, harararta nayi nace kekuma uwar yar fassara, eh din ai gaskiya nafada tunda kinki fadamin idan tayi wari maji, barema Baxa tayiba cewar Fenart
Haka DAI SUKA CIGABA DA HIRARSU ta kawaye har lokacin DA Fenart xata tafi, aikuwa Ammee tabata perfumer's da wasu abubuwan, godiya Fenart tayi musu, driver yajata xuwa gida, tana isa tatarar da yah Naseeb da yah Ansar suna hira Sama _sama, shiga nayi Yaya Naseeb yace min yauwa fenart Dama jiranki nake, muje garden muyi magana ko, Tam Yaya muje tashi yayi muna tafiya muna hira cike da soyayyar yan uwantaka, harmuka isa muka xauna akujerun dake gurin, namaida kallona GA bro Naseeb nace
Yaya ko dai albishir xaka yiminne? Eh babban Kuwa albishir tunda yayan naki yafada kogin son kawar Taki, halee, wow kana nufin halima ta? Yap of course, gaskiya naji dadi, Bara MA nabuga Mata waya, nadaga wayar kenan Kira yashigo Naga Kuma bakuwar number, picking nayi wata sweet voice tadaki dodon kunnena, hello sweetheart, sweetheart Kuma?? Namaimaita afili, nace sorry wrong number kit nakatse wayar, yakika kashe wayar, cewar ya Naseeb, eh Yaya naji Ana cewa sweet heart ne, sunyi mistake din number ne, kika sani ko kece sweet heart din, yafada cike da tsokana, bani ake nema ba, nibana yin soyayya Kuma na rufe ta har abada, Baxanyi aure ba, tunda na rasa shi, sun kashemin shi, tasaki wani irin gunjin kuka gwanin ban tausayi , Yaya Naseeb ya rungumeta yana rarrashinta , yace kiyahkuri dukkan me rai mamacine, Allah Kuma yatona musu asiri kidaina kuka banaso kina tuna abinda ya huce kodan saboda ciwonki, yafada yana Mai share Mata hawaye, Sai ajiyar xuciya take saki, takarajin ringtone tana dubawa takara ganin wannan bakuwar number, Kara katse wayar nayi, nace WA yah Naseeb xanje dakina na kwanta, yace to muje narakaki hakan Kuwa akayi, suna shiga sukatarar da yah Ansar yana waya da alama waya yake da budurwarshi, yana ganinmu, yace Mata yana xuwa ya katse wayar ya kallesu yace axuciyarsa sukuma wayannan lfy sunfita da farin ciki Kuma sundawo da bakin ciki, oho musu dai wannan matsalar suce, Bata Ansar ba.
yana ganin Naseeb yaraka fenart dakinta, sannan yafito yaxauna kusada yayan nashi yace "ya Ansar wllh fenart tausayi take bani, kusan shekara daya rabonta da samun farin ciki kamar da, Allah dai yatona asirin wayanda suka kashe Muhd din,,, hmm Allah ya kyauta cewar Ansar
Kubiyo ni kuji yacce xata kaya
Daga taskar nusaiba bdullahi
https://www.facebook.com/profile.php?id=100086156706062
https://t.me/+R7IGS941_bg3NDI0
https://chat.whatsapp.com/DjhhdLESDhnFP6qD3VUSKx