**RQ**
Page 73
***Duk abinda ya kamata ayi masa an yi masa ya kuma samu sauki sosai, kamar bashi ba dan sakayau yake jin sa sosai. Kwana uku suka kara bayan tafiyar daddy duk wasu tests da ya kamata ayi masa an masa na kai da na jiki gaba daya ba. Ranar da akayi discharging dinsu suka koma hotel din da suka sauka. Tana da lura da yanayin sa, he’s so happy and eager ranar. Wanka ta yi ta shirya kanta cikin riga zuwa guiwa da wandon palazzo mustard ta kama gashin kanta da new ribbon bayan ta wanke shi tas da shampoo da conditioner masu dadin kamshi, sannan tasa head band akan yellow tayi kyau kamar wata yar baby. Daga kasa ya hawo bayan ya sake kara musu kwanakin zama a hotel din zuwa sati daya. A shirya ta sameta ya tsaya jikkn kofar ya kasa karasowa yana mata wani irin kallo. A yan kwanakin nan da ya zauna da ita a hospital din ya sake shakuwa sosai da ita, ya kara karantar kyawawan halayenta da nutsuwar ta. Komai a nutse take kuma duk abinda yake so da Ya nuna alamu zata tashi tayi masa.
“Sanyiiiii.” Tace tana jan maganar a shagwabe ganin ya bar musu kofar a bude
“Ohh! “ yace da sauri ya saki kofar ya shigo.
“I was carried away by your beauty.” Yace yana murmushi, murmushin tayi itama ya tsaya a gabanta yana kallon gashin kanta da yake ta sheke da kyalli.
“Kin yi kyau.”
“Um thank you.”
“Me zamuyi Yanzu?” Yace yana kallon ta
“Wanka, abinci.”
“Bacci fa?” Yace yana kashe mata ido
“Um um, ni yunwa nakeji.”
“Toh toh, let’s eat.”
Yace yana mika mata hannu. Mikewa tayi suka karasa wajen abincin da sukayo order sa da suna dawowa, chips da peppersoup din kayan ciki suka ci da fresh milk ya dinga zuba mata tun tana masa kara har tace ta koshi. Tissue yasa ya goge mata bakin sannan yayi kissing lips din nata a hankali.
“I love you.” Yace yana kama hannun ta, ta runtse idonta a hankali ta bude shi
“Thank you for everything.”
Ya dora
“Kafin kizo rayuwata, bansan wacce irin rayuwa nake ba, my life has no meaning, bana jin dadin komai da kowa, I hate everything wallahi.”
“Amma yanzu ina ji na fresh and new, am in love.”
“Um really?.”
“Sosai, baki ga alama ba?”
“Na gani.”
“Ehen, did you love me too?”
“Umm.” Tace a kunyace
“Say it please!”
“Nace um fa.”
“Fada zaki naji.”
“Kaje kayi wanka.”
“Um um, sai kin fada min. Idan ba haka ba…” sai ya kanne mata ido.
“I… love… you.!” Tace a tsinke Tayi saurin saka kanta acikin cinyoyinta tana dariya. Hannun ta ya rike ya d’ago kanta yana mata dariya
“Kamar yak’i?”
“Ni kunyar ka nake ji.”
“Zaki daina ne.” Yace yana cije lips din sa ya mike yana tattare rigar sa, ya cire ta ya ajiye ya wuce toilet daga shi sai boxers. Tashi tayi ta gyara wajen, tsoro na dan shigar ta saboda taga yanayin Aryan din tasan babu abinda zai saka ya daga mata kafa, tsoro ne fal zuciyar ta tana tuna wahalar da tasha ranar.
“Ko nayi amfani da intim din nan da Ya nabeela ta bani?” Tace a zuciyar ta, tana tsoro sosai gashi ta taba karantawa a wani littafi may be idan tayi amfani dashi ta samu dan sauki. Bude chan kasan akwatin ta tayi, ta dauko tana duba jikin kwalin wajen da aka rubuta natural gel, ta dan dudduba ta karanta instruction din, alamun zai fito taji, tayi saurin boyewa ta rufe akwatin tana mikewa. Sanye da bathing robe ya fito, ya tsaya gaban mirror yana kallon kansa, yana hango ta ta cikin mirror din tana ta kumbuya kumbuya, duk ta tsargu gani take kamar zai gane abinda tayi. Be kulata ba, ya shafa mai ya dauki pjs masu taushi da nauyi ya saka a jikinsa sannan ya feshe jikinsa da turarurruka masu kamshi.
A gefen gadon ta zauna rike da karamin alkurani izu biyu,karasowa yayi ya zauna a kusa da ita, ya gyara mata dan kwalin kanta da ya dan zame baya, a zuci take karantawa amma kuma ta kasa concentrating saboda kusancin dake tsakanin su, paji daya ta kai ta rufe ta ajiye.
“Har kin gama?” Yace yana kallon ta
“Um.”
“Ok, banji kira’ar taki ba ai, anjima da asuba zaki biya min naji, nasan ma kin fini iyawa.”
“A ah dai, nasan ka fini.”
“Zamu ji dai, sai muyi musaffa. Izunki nawa?”
“Nayi sauka, a hadda kuma izu na goma, ban dade da farawa ba.”
“Masha Allah, ashe malama ce.”
Murmushi tayi me sauti.
“Mu kwanta ko?” Yace yana kama hannun ta. Da sauri ta mike jin yadda cikin ta ya kada lokaci daya
“Zan je toilet.”
“Muje na rakaki.”
“Um um da kai na zanje.”
“Tohm ina jiran ki.” Yace kai tsaye yana haye wa gadon, ya lulluba da blanket ya zama saura fuskar sa kawai. Jiki a sanyaye ta wuce toilet din, tayi fitsari sannan tayi brush, sai ta tsaya tana jin kamar kar ta fito ko ta fito ta tarar yayi bacci. Da kyar ta daure ta fito ta tarar ya rage hasken dakin sai yar kadan da zata iya gani, wajen kayansu taje ta rasa me zata dauka ma, duk ta rikice.
“Kina neman wani abu ne?” Yace yana daga kwancen yana kallon ta sarai
“Um! Na ganshi ma.”
“Oya let’s sleep.”
“Ni kamar ma akan sofa zan kwana.” Tace tana yin hanyar wajen sofa din.
“Ok, zata ishemu ai.” Ya tashi daga gadon ya sakko.
“Na shige su.” Tace tana dafe kirjin ta. Cim mata yayi a wajen ya rikota zuwa jikinsa
“Tsoro na Kike ji?” Yace yana kallon fuskar ta. Gid’a masa kai tayi sai yayi murmushi
“Menene abun tsoron? Comman karki badani mana.”
“Ni wallahi tsoro nake ji.”
“Comman, babu abinda zai faru kinji? Please allow me to show you how much you mean to me.”
“Ki tausaya ma bawan Allah, maraya.”
“Wayo zaka min.”
“Ba wani wayo, gaskiya ce. Kinga ni maraya ne.”
“Um.”
“Oya muje mu kwanta, na gaji sosai.”
Ba a san ranta ba, ta bishi suka kwanta din. Ya jawota jikinsa gaba daya, sannan ya sauke ajiyar zuciya yana lumshe idon sa.
***Idan tace tafi shan wahala yau batayi karya ba, tasha wahala fiye da wadda tasha a baya, dan gaba daya rikice mata Aryan din yayi, tun tana neman agaji har ta hakura ta cigaba da jan numfashi. Babu irin maganganun da be fada mata ba kuwa, tun tana fuskanta har ta daina ganewa, daga ganjn alamun sa shi kansa yafi samun abinda yake so a yau din, dan a wanchan lokaci shima wahalar yasha kamar ita, kuma be samu zuwa in da ya kamata ya je din ba sai a yau.
A gefenta ya kwanta yana maida numfashi yana jin yadda take jan kukan cikin dashewar murya, lalubo ta yayi ya jawota jikinsa ya matse ta yana cigaba da sauke numfashi. Sai da ya samu nutsuwa sannan ya shiga lallashin ta, tana kara volume cike da haushin sa.
“I’m very very sorry. Dan Allah Kiyi hakuri ki daina kukan.”
Banza tayi masa ta cigaba da kukan ta kawai, a maka laifi a isheka da turanci, sam bata ma fuskantar turancin a yanzu.
_”Duk yaya nabeela ce ta jawo min.”_ tace a ranta tana ayyana abinda ya farun da abinda Ya nabeelan ta bata, dan ta dan yi amfani dashi da ta tafi toilet din. Da ta sani bata yi amfani dashi ba, dan shine ya kara taimakawa wajen rikita Aryan din har yayi loosing control dinsa ya dinga zuba mata turanci kamar sarkin engila.
“Kinsan ina sonki ko? Ba zan yi abinda zan cutar dake ba.”
Kautar da kanta tayi gefe yana goge hawayen, ya juyo da ita tana kallon sa, sannan yayi kissing bakin ta yace
“I love you so much.”
Gumin saman goshin ta ya goge mata da hannun sa, sannan ya share mata hawayen saman fuskar ta.
“Kinga kowa fa ma da haka ya girma, kuma next time i promise you va zaki ji haka ba, yanzu ma dan an yi me gaba dayan ne.”
“Next time?” Tace tana kallon shi, daga mata kai yayi yana murmushi
“Next next next next time. Next time din to infinity, baya karewa.”
“Tab!” Tace tana turo baki
“Toh ki daina kuka, ba big deal bane ba, shikenan fa an kashe boss din.”
“Ni ka daina.” Tace tana kai masa duka a saman chest din sa
“Beat me, punch me idan zai sa ki daina kuka.”
Yace yana tura hannun nata jikin sa sosai. Dainawa tayi tana hararar sa, yayi murmushi kawai dan shi dariya take bashi sosai, ga wani irin happiness da yake ji. Da kyar ya lallabata tayi shiru, ya taimaka mata zuwa toilet sukayi wankan a tare tana tutture shi amma yayi biris, so yake yayi enjoying zaman nasu kar yazo yana cizon yatsa.
***Washegari ya tashi fresh, fuskar sa kamar gonar auduga saboda farin ciki, bata taba sanin yana da faraa irin haka ba, tare suka yi wankan safe suka shirya a tare duk da tana nokewa Amma ya hana mata hanyar da zata samu ma bare ta zuke, idan ta dan yi kamar zata ki, sai ya hade rai ya nuna sam be ma fuskanci abinda take son yin ba, dole kanwar naki yasa ta hakura take biye masa, dan hatta shafa mai shine ya shafa mata tana kunya tana komai, amma haka ta hakura. Sai da ya dan ci ladan wanka da shiryawar sa sannan sukayi breakfast suka yi shirin fita suka fice dan su zaga gari saboda akwai saukin sanyin yau.
Sky tower suka fara zuwa, sukayi hoto daga nan suka wuce memorial museum din Auckland, nan ma hotunan sukayi masu kyau suka karasa zoo suka ga dabbobi wanda ma basu taba gani ba. Daga nan suka wuce Le bistro des gourmets restaurant sukayi dinner a chan. Sai after 10 suka dawo gida, suna dawowa kwanciya kawai sukayi bayan sun yi isha, da Shafa’i da wutri.
Gaba daya satin a fita suka karar dashi, wani zubin da wuri wani lokacin da yamma ko dare, sun zaga garin sosai sosai dan an dan fara shiga summer lokacin shiyasa basu sha wahalar sanyin nan ba. Basu wani siya kaya ba sun bari sai zasu koma gida. Maka suka wuce daga nan direct suka sauka a jidda daga nan suka wuce Riyadh sukayi kwana biyu sannan suka tafi makka don yin umrah. Misalta irin farin cikin da raihana take ciki ma karya ne, kusan kullum sai sun yi waya da yan gidan su da Ya nabeela hadda khadija, ita take tambaya ka abubuwa da yawa da suka shige mata jiki dan ta lura Aryan da gaske yake yi, tun tana tsoro har ta fara daurewa duk da ba wai ta daina jin zafin bane ba, abun ka da rashin sabo amma ta ware sosai. Sau biyu ta yi amfani da natural gel din nan na ya nabeela bata kara ba, dan ta lura yafi tunzura Aryan din, ajiye shi zatayi sai an kwana biyu kawai.
Satin su biyu a saudiyya, sun yi ibada sosai raihana ta roki Allah abubuwa da dama ciki har da soyayyar Aryan a gareta, ya kara sonta fiye da duk wata ‘ya mace a duniya (ba laifi bane idan ka roki Allah mijinka ya soka ko a sujjadar sallah ne, kuma adduar na da matukar tasiri sosai) ta roki abubuwa da dama ta rokawa iyayen ta da kowa ma. Daga saudiyyan da dawowa zasuyi saboda service din da take yi amma daddy yace su karasa Dubai su sakè hutawa kar su dawo yanzu zai yi magana da co-ordinator din ta state din gaba daya, so yake sai sun huta sosai sannan su dawo zuwa lokacin komai ya dawo normal, shiyasa ma babu wanda yayi ma Aryan din maganar hajiya zeenat wadda take cikin tsananin azabar ciwo da nadama mara amfani, ga ciwon ta na hauka da yake kara karfi musamman tun zuwan da Ammy sukayi da Abby suka ganta a asibitin ta sakè rikicewa.
*_ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS_*
*ZAFAFA BIYAR BACTH A*
1.. _WUTSIYAR RAƘUMI_ 350
*(Bilyn Abdul)*
2.. _KAI MIN HALACCI_ 350
*(Miss xoxo)*
3.. _BURI DAYA_ 350
*(Mamu gee)*
4... _DAURIN BOYE_ 350
*(Huguma)*
5... _SAUYIN KADDARA_ 350
*(Hafsat Rano)*
_Duka biyar 1500_
*___________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH B_*
1... _DAURIN GORO_ 350
*(Hafsat Rano)*
2... _ALKAWARIN ALLAH_ 350
*(Huguma)*
3... _QAUNAR MU_ 350
*(Mamu gee)*
4... _IGIYAR ZATO_ 350
*(Miss xoxo)*
5... _GUDU DA WAIWAYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH C_*
1... _MIN QALB_ 350
*(Mamu gee)*
2... _SARAN ƁOYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _KIBIYAR AJALI_. 350
*(Miss xoxo)*
4... _ABINDA KE CIKIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _SIRADIN RAYUWAR BILKISU_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH D_*
1... _ALKIBLA_ 350
*(Huguma)*
2... _DALAAL_ 350
*(Miss xoxo)*
3... _UBAYD MALEEK_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MABUDIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _MAKAUNIYAR KADDARA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH E_*
1... _SO DA ZUCIYA_ 350
*(Mss xoxo)*
2... _TAKUN SAAKA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _HALIN GIRMA_ 350
*(Hafsat Rano)*
4... _DAB'IZAR ZUCIYA_ 350
*(Huguma)*
5... _DEEN MARSHALL_ 350
*(Mamu gee)*
_Duk biyar 1500_
*______________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH F_*
1... _BAKAR INUWA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
2... _RAYUWAR MACE_ 350
*(Hafsat Rano)*
3... _NOOR ALB_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MASARAUTA_ 350
*(Mss xoxo)*
5... _KUFAN WUTA_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH G (COMPLETE )_*
1... _FARHATAL QALB_
*(mss xoxo)* 400
2... _GURBIN IDO_
*(Huguma)* 400
3... _SANADIN LABARINA_
*(Hafsat Rano)* 400
4... _INAYAH_
*(Mamu gee)* 400
5... _BABU SO_
*(Bilyn Abdull)* 400
_Kuɗinsu a yanzu 2k duk biyar_
*BATCH F
*RUMBUN QAYA🔥
*DAUDAR GORA*🔥
*IDON NERA*🔥
*A RUBUCE TAKE*🔥
*KI KULANI*🔥
*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*
*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*
*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️
*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*
*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*
*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
IDAN AN GAMA SU DOCUMENTS DINSU DUK DAYA 400 NE GUDA BIYAR DIN 2k
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+227 90 16 59 91
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥