Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
🌿 Soyayiyar ridi
🌿 Aya
🌿 Dabino
🌿 Garin kanunfari
🌿 Madarar shanu
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki daka ki tankade ki zuba a cikin madara ki juya ki dunga sha.
SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Yadda Ake Hadin Garin Ruman Don Karin Ni'iman Mace:
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
🍀 Garin ruman
🍀 Garin habbatur rashad
🍀 Garin zabib
🍀 Garin citta
🍀 Zuma
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin zuma ki juya ki dunga sha.
Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace:
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
🍁 Garin albabunaj
🍁 Garin habbatur rashad
🍁 Garin cikwi
🍁 Garin citta
🍁 Madarar ruwa
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin madarar ruwa ki juya ki dunga sha.
Yadda Ake Hadin Dayake Magance Fitar Iska A Gaban Mace:
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
🌱 Kur - Kur
🌱 Garin albabunaj
🌱 Garin habbatur rashad
🌱 Garin citta
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki tafasa ki dunga sha kuma kina zama a cikin ruwan da dumi.