Author: Khadija Kanwar Soja
Author Group: Royal Star Writers
Book Compiler: Novels Elite
👩❤️💋👨💝FARASHIN SO💝
Mallakin 'kanwar soja ✍️💞💞💞
Loveble, romantic, caring, heartbroken 💔 short story
👇👇👇 Marubuchiyyar 👇👇👇👇
➖ MIJIN MAGE. 💋🐈
➖ DUHU CIKIN HASKE. 💋🌓
➖ RUHI BIYU. 💋
💔 now👇
👩❤️💋👨💝FARASHIN SO💝
Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday 🎂 to my self.
Wanan labarin 'ki'kirarrin labari ne banyi don chin mutunchin wata ba, duk waccce labarin yazo dai dai da nata tayi ha'kuri haka tsarin yazo
***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...
Itta baiwa daga Allah ce, ubangiji ke bada itta ga wanda yaso, duk wanda aka bawa itta sai ya sarraffata yanda yakiso, wani ta jawo masa arziki wane kuma ta janyo masa d'aukaka da masoya masu girma da darajar......
'KANWAR SOJA ✍️💞💞
🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu
بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم
Page one 1️⃣
Alhaji Muktar da Alhaji D'ahiru, i'yan uwan juna ne wanda suka taso cikin nuna 'kauna da kullawa gida junan su har takaiga ma'kiyansu basa iya tinkarar su da munafurchi suna bussiness na abu d'aya fittar da kayan da kayan masarufi daga wanan 'kasar zuwa wata 'kasa soyayyar a tsakanin su yaye tasiri sosai badon komai ba sai don 'kauna da soyayya da adu'ah da mahaifiyar su Hajiya Balkisu taki musu , kasancewar ta macce Kamila mummina macce mai tawakali da kawaici, sai dai akaiw masifa da yawan surutu hakan yasa ta tsaya tsayin daka akan yara. ta har ta kaita sun girma..
Sha'kuwar Alhaji Muktar da Alhaji D'ahiru bai tsaya anan ba har sai da suka samu kyakkyawar i'yan mata guda biyu daga jahar Adamawa a chan 'karamar hukkunar yola ta arewa Hajiya Amina itta ce babbar aminiya. agurin Hajiya Zahrah hakan yasa Alhaji Muktar ya nema auren Hajiya Amina ,shima Alhaji D'ahiru tunda yaye arba da kyakkyawar bafullatana bugun Yola yace baza'a bar shi a baya ba don haka ya samu dama a zuchiyar Hajiya Zahrah cikin ikon Allah sukaye auren soyayya da 'kauna zaman lafiya suke wanzarwa a tsakanin su.
Kuma suna girma ma surkar su dai dai 'korgodo basu da matsalar rayuwa a sannu a hankali dukiyar su ke h'abbaka lokachin guda suka samu juna biyu a in da suka haifu yara maza Hajiya Amina ta haifi santalilin saurayi mai kama da mahaifin sa sak nan aka mai suna da MUHAMMAD suna kiran sa da AHMAD a inda Hajiya Zahrah ta haife namiji ittama suka mai suna da MUHAMMAD NASIR haka suka chigaba da rayuwa cikin aminci ba wacce ta kuma haihuwa a cikin su har tsawon shikkara biyar Hajiya Amina ta kuma samu wani cikin a inda ta haifi yaro namiji suka samai IBRAHIM suna kiran sa da Khalil
Download Farashin So Book 1 Complete
Tags
Documents