Jawaheer page 2 complete

Jawaheer page 2 complete

 

Jawaheer

☘️🍀☘️🍀☘️🍀☘️🍀

      

          *JAWAHEER* 

🍀☘️🍀☘️🍀☘️🍀☘️
*PART 2* 


 Na 

     **SAYYADA* ( barrister)

         Tare da 


 *NUSAIBA ALKAMAWA ✍️*  _Cigaban labarin_ ________Shiga parlour tayi taga babu alamar kowa duk sungama cin abincin dakin ammie ta nufa tayi mata sallama, ammie tayi mata addu'a Sannan jawaheera ta wuce makarantar.


Bayan tadawo daga skul din ta wuce ɗakinta cike da gajiya bata sauka a ko ina ba sai a tanƙameman gadonta.


Ringtone din wayata naji cike da kasala nabude zif din jaka, na curo waya ta ƙirar iphone duba screen wayar nawa nayi sunan habeeb yafito ɓaro _ɓaro akai, gabana ne yafaɗi,cike da taƙaici na ajjiye wayar batare da naɗaga ba ,Saida yayi 5 missed called sannan nagaji na ɗaga shuru nayi ina sauraren me maganar.


"Haba my one tuntuni ina  kiran wayar ki Amman baƙi daga ba sai yanxu,kuma inata kiran wayar ki Amman naji shuru?


"Cike da ɓacin rai na ce nagani banga damar dauka ba ne na bashi amsa ina me dada ɗaure fuska kamar agabana  yake 


"Yanxu dai baby abar Wannan maganar kinyi tunanin kuwa ?don wllh  amatse nake Kum...bai kai ga ƙarasa maganar ba na dakatar dashi ta hanyar cewa, "kaii malam dakata ban amince ba kuma har abada baxan taɓa amince wa ba dama habeeb kai ɗan iska ne bansani ba Saida nafara

Sonka shine ka ɓullomin da wannan zancen ashe daman haka kake yaudarar ƴammata?,habeeb bantaɓa tunanin haka halin ka yake ba nagode wa Allah daya nuna min dabi'ar ka tana gama faɗan haka taja tsaki ta katse wayar.


_________Kwanciya nayi nafaɗa tunanin habeb


wanene habeeb?


Habib saurayin jawaheer ne ɗan mai kuɗine shika dai iyayen shi suka haifa sun sagar tashi sai abinda yakeso yakeyi,sun haɗu da jawaheer ne a shopping mall tunda ya ƙyalla ido yaganta saida yasan yacce xaiyi yasamu number wayar ta .


_____Daganan suka fara soyayya suka shaƙu da juna ,Saida yaga sun shaƙu soyayyar tasu ta yi nisa Sannan ya fara mata maganar banza yace mata indai ta amince tabashi kanta to shi kuma zai aure ta shine tace masa sai tayi tunani,tafaɗi haka ne SBD ta katse wayar."Karar waya tane ya katse mani tunani ƙin dagawa nayi SBD nadauka habeb din ne Shiyasa ma ban kalli wayar ba har Saida aka ƙara kira sannan na duba wayar naga ashe ma ƙawa tace jahan besty,dagawa nayi nace Hello 👋 besty Jahan ,aɗayan bangaren akace 


"ƴar rainin wayo shine nakira ki baki daga ba , jawaheer tace am so sorry kawata bandauka ke bane ba shiyasa bandaga da wuri ba .


"Ohk to yanxu dai ina kan hanya ta taxuwa gidanku,cike da murna jawaheera tace to sai kinxo.


"Aikuwa ba adade ba sai gata tazo cike da murna muka rungume juna zama mukayi jahan tace jawaheer ina Ammi ne ? 


Tana ɗakinta "gaskiya xoki rakani na gaisheta to nace muka miƙe direct ɗakin ammy muka nufa da sallama muka shiga ,ganin tana wayane muka nemi guri muka zauna Saida ta kammala wayar sannan jahan ta gaidata


"da fara'a ta amsa har tana tambayar mamynta.


 "ta amsa mata da cewa tana lpy tana gaisheki ma ,ina amsawa,kinga duk Wannan lokacin har yau bamu taɓa haɗuwa da ita ba .


"Aikuwa ammie gaskiya Yakamata ace kunhaɗu cewan jawaheera"eh Inaga  xan kokararta naje gidan "to Allah yakawo ki lpy ammy amen ya rabbi ammy ta amsa musu.


_______Fita mukayi aikuwa muna fita muka hadu  da yaya imran wanda shigowarsa kenan ,sannu dazuwa mukayi masa ya amsa jahan ta gaidashi cike da kallon da bansan ma anar shi ba ya amsa mata azuciyar shi çayake barakallahu masha Allah ita kuwa jawaheer a ina tasamu Wannan kyakkyawar haka ?


"Jawaheer ganin irin kallon da yayanta  yake wa kawar ta yasa tace yaya ammy tana ciki,azuciyar ta tana addu'ar Allah yasa sonta yake.


"  cikin ƙinƙinar da taxo masa alokacin yace am.. yan xu xan shiga ai ,to nace masa naja hannun jahan muka koma ɗakina hira mukayi tayi acikin hirar ne ma jawaheer tacewa jahan naga yayana yana kallonki anya baya ciki kuwa tafaɗi haka tana dariya?


Dukan wasa  jahan takaiwa jawaheer  tace!  kajiki da wani zance kawai don kinga ya kalleni saikice yana ciki?


"Dariya jawaheera tayi tace to yayan nawa bai isa a soshi bane ba "ya isama mana Amman menene na Wannan tunanin haka dai muka cigaba da hirarmu ta kawaye bamu fargaba Sai da muka ji kiran sallar magrib,sallah mukayi Jahan ta mike tace tafiya xatayi," harararta jawaheera tayi tace tunyanxu?


"wllh kinsan mamy batasan ina kaiwa dare danma nan ne da Bama xata barni nafito ba kuma driver mu bazuwa daukata xaiyi ba don yatafi dauko saƙon yaya Jawad dan gobe zaidawo, yauwa besty jawah,dan Allah kixo goben kitayani girki kinsan Ni kaɗai za abari agidan kuma yaya Jawad baya son abincin ƴan aiki."To Allah yakaimu goben sai naxo amen jahan tace suka fito parlour suka tarar da yaya imran da ammy saikuma abeed.


" yaya Imran idonshi ƙur akan jahan,cike da nutsuwa tayiwa ammi sallama "ammy tace kitsaya mana imran ya kaiki dan dare yayi baikamata kihau napep ba to ammie Ngd sosai.


"Imran kuma kamar jira yake da jin haka ya mike Jawaheera tace yaya naxo na raka ka ?cikin hararar wasa yace basai kinxo ba , dariya nayi nace to dawasa nake maka baxuwa zanyi ba ,tafiya sukayi wajan parking space yabude hadaddiyar motar tasa yace tashiga Saida tashiga yarufe murfin motar sannan shima yashiga yatada motar, tambayar ta yayi wace unguwar zai kaita tace masa salanta Ohk kawai yace ,shuru me yabiyo baya sannan yace baƙi faɗa min sunan kiba?

Numfasawa tayi sannan tace sunana Fatima  (jahan) jahan ya maimaita yace nice name,sunanki yayi min dadi "murmushi tayi tace thnk U, kanta asunkuye wani irin kunyar sa take ji haka kawai.____Daidai lokacin da aka bude musu gate shiga yayi tace ya isa ma nan tace Ngd tana kokarin fita,tsayar da ita yayi ta hanyar cewa bamuyi sallama ba kyafita ai kya tsaya muyi sallama ko ?


____Komawa tayi tazauna ya miko mata wayar shi yace mata tasaka masa number ta aciki,"saka masa tayi yayi mata godiya itama tayi masa Sannan yatafi.


*********


Wani kyakkyawan matashin saurayi nagani Cikin sassarfa yake tafiya SBD kusan makarar da yayi cikin kasaita hade da izza yake tafiya duk da kuwa saurin dayake ,shiga cikin office din yayi yazauna yadauko file din zai fara dubawa kenan yaji karar bude kofa alamar anshigo Amman duk da haka hakan bai saka yadago ba ,batare da tayi sallama ba tashigo cikin yanga hadi da kwarkwasa nazauna akujerar dake kallon tashi.


____Amman gogon ko yanuna alamar ma da mutum baiyi ba SBD yasan sarai  Rufaida ce  dan duk duniya ita kadai take masa haka .


Cikin iyayi wanda ko alamar kyau baiyi mata ba tace "haba  dear amman kana jina nashigo ko kayi min welcoming tafaɗa cike da shagwaɓa wanda ko alamar kyau baiyi mata ba .


"Batare da yadago ba yace sallama ai tasan da zuwan naki yana faɗin haka yayi shuru,au affuwan namanta ne ina dokin nazo naga kyakkyawar fuskar ka ,kara hade rai yayi yacigaba da duba file dinshi.


Tashi tayi takoma baya SBD tasan idan bataje tayi ba ko kulata baxaiyi ba  tayi sallama ya amsa ciki _ciki .


Dr jawad dear Barka da spy shuru yayi Mata Amman mara zuciyar tacigaba dacewa yau kaso ma kaɗan makara dan tun 7:2 nazo nan inata jiranka

Nanma banza yayi mata domin shi arayuwar sa yatsani yaga mace babu aji shi hasali ma baitaɓa budurwa ba duk da kuwa tarin yammata dasukace suna sonshi Amman shi ko kallo bai ishesuba .


Haba dear amm....dakatar da ita yayi ta hanyar cewa tafita masa daga office karta sanya masa ciwon kai aikuwa sumsum ta mike SBD tasan halin sa sarai yanxu zai iya sakawa afitar da ita to baxata bari taji kunya ba .


To shikkenan dear saimunhadu  ,tsaki yaɗanja cike da takaici shifa yatsani SOYAYYA


Rufaida nafita tace inkasan wata ai bakasan wata ba kawai zanbi shawarar mama kawai naje gurin boka aja min hankalinka xaka sani kuwa.

Comments and share

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post