LOKACIN TSANANIN SANYI, HUNTURU DA HAZO.
Wadanne Cutuka ne Sukafi Tsanani ko Yawaita lokacin SANYI
Lokacin Sanyi, Iska, Hunturu da Hazo Cutukan da Sukafi Ta'azzara, Sukafi Tsanani Sune:
1- Cutar Asthma
2- Cutar Sanyi Pneumonia
3- Cutar Sanyi ta STIs
4- Cutar Bronchitis,
5- Cutar Neuralgia,
6- Sannan Cutukan Sassan Idanu
Bayan Mura, Tari, Bushewar fata da akafi Samu lokacin Sanyi.
Tabbas Cuta na Tafiya da Zamani ko Yanayi.
✍️KB DANWURI
Tags
Kiwon Lafiya