Dr. Sadiq Page 71 Complete

Dr. Sadiq Page 71

💔❤️‍🔥DR SADEEQ❤️‍🔥💔

   BOOK TWO


    

    BY


    NARNAH KANWAR SOJA 

My 15Novel love, comedy drama 



    


"Love is a flame that burns bright, even in the darkest night." ✨

       

  



  💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️

*(J.W.A)*



    

🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚


(🦚✊DEDICATION IS OUR STRON ✊🦚) Typing...📲 





  MORNING UPDATE 

ENJOY YOUR DAY 


    BUSSINES GROUP    


    👇👇👇👇👇👇👇 https://chat.whatsapp.com/JjkU7xG4zcWIAvtWRgeFtT    


    


    

    

    COMMENTS SECTION 

   👇👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/ErBzFgfrIhE9QWSOhld1g1


    

      

 NOVEL ELITE 


    CHANNEL FOR MORE NOVEL'S 


    👇👇👇👇👇👇

  https://whatsapp.com/channel/0029VaGtQnP96H4UODNQaq35     


    


     Jallabiyar ash ɗin ta manne da jikinsa, ɗanɗanon wankan da ya fito dashi har yanzu yana hurawa kamar ƙamshin mint ya shigo cikin part ɗin Kaka da leader a hannunsa, yana matse shi saboda gajiyar rana ta tsaya masa a kafadu kamar kaya zuciyarsa na bugawa yadda bai saba ba.


“Indo…” sunanta na yawo a cikin numfashinsa main parlour shiru.

Wani irin shiru mai ɗauke da sanyin dare, mai tabbatar masa cewa kowa ya kwanta , ya saukar da ajiyar zuciya don yayi babban Sa'a duk da cewa ba mai tuhumar sa zuwa kofar gidan Kaka, ya duba agogo 10:00 pm.

ya san Kaka ta riga ta yi bacci a haka kuma ya kewa taganta da da dare ta a kusa da ita yasa saki baki sai minshari taki yayi murmushi 

Ya nufi kofar ɗakin Indo da tafiya mai cike gajiya da shaukina kamar mai shiga wani wuri da yake tsoro ya lalata nutsuwarshi da motsi mai ƙarfi a hankali ya murɗa handle ɗin kofar.


Kofar ta buɗe da ƙara mai laushi — kikik.

Ya leƙa ciki ta kashe hasken 

sai wutar ƙaramar lamp mai launin blue ɗin nan wacce take gefen gadonta, tana matashi wurin dakin da irin launin da take so Haske ne mai sanyi sai nutsuwa…

Mai kama zuciyar mutum ya ji wani abu ya yi laushi a cikinsa Yana shiga, launin blue ɗin ya sauka a fuskarsa yana nuna hagu da dama na fuskarsa cikin natsuwa — yana yi masa kama da mutum da yake faɗawa cikin soyayya, ko da bai furta ba.


Ya tsaya a ƙofar kamar wanda ya rasa ƙarfin shiga gaba Zuciyarsa ta yi wani irin bugun da ya saba ɓoyewa amma yau ya kasa:

“Subhanallah… Indo…”kallon ta  ya yi a hankali.


A saman gado —

Bargonta ya lullube ƙafarta , wando leggings ɗinta ya bayyana ƙarƙashin bargo, half–vest ɗin blue ɗinta ta rufe kanta da pillow amma yana iya hango launin a gefen kafaɗarta.


Gashinta ya warwatsu a pillow kamar duhun dare da aka kama a gaban haske Ta yi bacci kamar ƴar baby, with her innocent face 

Baccin da ya sa zuciyarsa ta yi sanyi…

Ya kuma sa shi jin irin motsin da ya ke kokarin boyewa  tun daren da taye bachi a gaban sa da ya sake kallonta.


Ya matso a hankali, ba tare da ya tashe ta ba.

Yana jin numfashinta — a hankali, daidai, mai sanyi Wanda ya saba kama masa zuciya tun farkon ganinsa.

Ya tsaya a gefen gadon, ya ɗaga idonsa sama kamar yana godewa Ubangiji “I missed you… fiye da yadda ya dace.”


A hankali ya sauke leader a gefen dresser, ya yi shiru yana kallonta, da zuciya gaɓ gaɓ kamar wanda aka kama da laifin da bai san yadda za a warware shi ba.

Ya matso a hankali, ba tare da ya tashe ta ba.

Yana jin numfashinta — a hankali, daidai, mai sanyi , ya haura da kafadar sa zuwa hannun sa ya sanya hannun sa ya gyrah mata kwanciyar gashin a hankali yana ganin fuskar ta a hankali ya jawo bargo ya rufe mata jikin ta gaba daya,nan ya cire slippers da ya shigo dashi ya haura gadon ya kwanta Lufff ya ɗan jawo ta i zuwa jikin sa nan tasa hannu ta janyo sa tamkar pillow da ta saba runguma a kirjin ta , ta daura kanta akan kirjin sa. ta cigaba da bachin ta ba tare da tasan yana gun ba ajiyar zuciya ya sauke ya Daura hannun sa akan ta yanajin dukkan buguwar zuciya ta a haka bachi mai daɗi ya fara kwasarsa , 


    


    


    Cikin bachi Indo ta juya jin mutum kamar ajikin ta ta zabura ai kuwa ta kaɗa baki ta santalo ihu da ya firgita da a zauren ya tashi yasa hannun sa ya toshe bakin it's me Indo " shiiiiipppoppp" Kaka zata iya tashi " Dr me kake min anan me yakawoka "  nan ya kunna full hasken dakin ta miƙi zaune tana zare ido ganin sa gaba daya yagama rikirkita mata tunanin ta da ƙamshin sa , gaba daya kallon ta yakiye ƙasa ƙasa tana fahimtar kallon da sauri ta janyo bargo ta rufe kirjin ta " me haka zakazo min ɗakin" baisan sanda yayi murmushi ya sosa kansa ba " Indo me haka kike nine fa " to shikkinan kaine waye inda kawai don kana sona ne Amman ai harramun ne Mallam na islamiyya mu yace azabace namiji yaga mace haka kuma ya kwanta da ita idan har ba matar sa bace " ta faɗa tana turu baki ..


    


    


    Zare ido yayi da mammaki full a ransa " awwww ashe Indo ta, taye karatu yanzu wato har kinsan wanan ,to gaskiya ne ba kyau baxan ƙara ba, zuwa ba Amman yanzu kimin alƙawarin daga yau kawai bazan sake zuwa kusa dake ba har sai na aure ke " 


  "  me kake nufi ? zaka aure ne kuma me zakamin ban yarda ka sake min romance Dani ba ,Kuma ina ta kirar ka Kaye banza dani u see my text and u ignoring me " 


    " Is okay nasan zakiye fushi dani but busy ne kawai next time zan gyara but kar kimin haka Please Kinga kowa na bachi yanzu Please dear , yauwa ga kazar ma na kawo muki, nasan kina so ai ko"


    Hummmm ta tura kai tana dubawa " ban yarda ba tafe da kazar banaso kawai ka tafe " ta faɗa unexpected saboda gaba ɗaya yanda yake narke mata ba romance ba ko ranta zata iya bashi da salon da idon sa yake kallon ta ,taye saurin kawar da kai ƙifi tana tuna yadda Malamin su yake musu wa'azi akan samari masu soyayyar jikin ko soyayyar minti...


    "Lallai Indo har yanzu bata da wayyo har yanzu duk da tayi nisa da karatu Amman har yanzu ta kasa gane cewa matsayin miji da mata muke ,to ne jahili ne da zan na kaiki har wani gida, ba tare da aure ba Indo kinan " kawai ya janyo ta a kasan shi ya fara kissing nata kota ina ,ta yanda ta kasa motsawa ko da yatsan ta ne , tanajin yanda yake sarrafa ta fiyyeda hankali, chan yayi relax ya juya yana ganin saman sulif yana sauke numfashi ɗaya bayan ɗaya, tana ganin haka ta sauka da gudu ta shiga toilet ta dafe kirjin ta " nashiga ukku ne AISHATU INDO na tuba Amman na sake aikata wanan zunubi" ta toshi bakin ta murmushi yayi a ransa yace , " bazan sake takura miki ba in Sha Allah sai ranar da kika kawo kanki, ko kikaye hankalin da zaki fahimci cewa Nima mai tsoron Allah ne banyi bada hujja ba ".........


    


AFTER  MONTH'S

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post