7️⃣7️⃣
💔❤️🔥DR SADEEQ ❤️🔥💔
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
BOOK 2
My 15novel comedy love and drama
https://chat.whatsapp.com/LDm6JQR1M3L5dOPu5dB0TM
THIS BOOK IS DEDICATED TO MY LOVELY BROTHER ABUBAKAR SADEEQ AND MY LOVELY SISTER AISHATU INDO.......
MORNING UPDATE
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
(🦚✊DEDICATION IS OUR STRON ✊🦚) Typing...📲
BUSSINES GROUP
👇👇👇👇👇👇👇 https://chat.whatsapp.com/JjkU7xG4zcWIAvtWRgeFtT
TITLE
Love is a flame that burns bright, even in the darkest night
BARKA DA SHIGOWA SABUWAR SHEKARA
Dr. Sadeeq yana tafiya cikin harbawa, zuciyarsa cike da tunanin Indo murmushinsa ta dabaibaye fuskarsa gaba ɗaya, har sai da ya isa ƙofar part ɗin Kaka.
Ya tsaya ya gyara rigarsa, ya shaƙi kansa da sanyi, sannan ya shigo cikin ladabi:
“Kaka, ina kwana.”
Kaka ta dubeshi, ta yi murmushi tana zolaya:
“Kai Sadeeq yau ka yi kyau kamar sabon angon da aka tayi kwalliya. Me sirrin ne haka? Ko akwai wani abu ne haka Irrin wanan farin ciki?”
Sai ya sosa kai kamar yaro da aka kama da laifi “Kaaaka…” ya ce cikin kunya Ta yi dariya ta girgiza kai sannan ta ce:
“Bar wannan. Indo ce ba da lafiya. Tashi ka duba ta, ka bata magani. Tun safe take cewa ciki na ciwo.”Nan da nan jikin Dr Sadeeq ya yi sanyi.
Ya ji kamar zuciyarsa ta tsaya.
Ya ce da gaggawa “To, kaka. Bari in je yanzu.”
Ya nufi dakin Indo magajin da zuciyar da ke dukan sauri-sauri.
Yana shiga ya ga ta kwance, amma tana ganin sa idonta ya sauka a kansa
Hawaye suka dawo mata fushinta ma ya dawo da sauri.
Tayi maza ta tashi, ta juya gefe, ta kama kwallon baci da mamaki da takaici ya dan matsa kusa da ita da tausayi:
“Indo… ya jikinki?”
Yayinda yake kokarin ta'ba fuskarta
Sai ta fisge jikinta tamkar wuta ce a jikinsa.
Ta kame bakinta, idonta ya kad’a ja, sannan ta sunkuyar da kai, ta ce cikin rawar murya:
“I hate you… mugu. Allah zai sakamin. Wallahi bazan yafe maka ba.”
Dr Sadeeq ya tsaya duuuuurrrr, kamar an zuba masa ruwan sanyi muryar Indo ta sare masa zuciya tamkar wuka.
Ya matsa a hankali yana kokarin zama kusa da ita amma tana ja baya tana kuka, tana girgiza kai kamar wacce aka ci amanarta.
Ya lumshe ido, ya shaƙi numfashi ya ce a hankali “Indo… ki saurare ni…” Amma kafin ya karasa—
Ta daka masa ihu da murya kasa amma cike da zafi:
“Kar kayi kusa dani! Kar ka kara taba ni!! Kai mugu ne! Allah ya isa tsakanina da kai!”
Idanuwan Dr Sadeeq suka cika da takaici, nadama, da tsoro ya kama kansa a hankali.
Kalmar “Allah zai sakamin! Bana sonka!” ta buga masa tamkar wuka mai kaifi.
Zuciyarsa ta tsinke numfashinsa ya ja ya tsaya ya jingina da bango, idanunsa sun yi ja sosai kamar mai shirin fashewa da kuka.
A hankali ya matso gaban gadon, amma ba tare da ya kusanceta da hannu ba — tsoro ne ya rufe shi.
Tsoron ya kara cutar da ita… tsoron ya ƙara bata tsoro… tsoron ya rasa Indo ya durƙusa gaba ɗaya a ƙasa, kamar yaro da ya rasa hanyar kare kansa.
Muryarsa na rawa kamar wanda ake jingina shi da kukan maza:
“Indo… na san na cutar da ke. Na san ban kyauta ba. Amma wallahi ban yi da nufi ba. Ki kalle ni ko sau ɗaya don Allah.”
Ta yi saurin kawar da kai, hawaye na gudana kamar famfo.
Shi kuma ya kai hannunsa kan ƙasan, yana murza yatsunsa cikin nadama kamar wanda yake neman gafara daga ƙasa.
Ya ce da murya mai sanyi amma cike da radiali:
“Indo, bazan iya kwana rana ɗaya ba tare da na ji kin yafe min ba. Ban san me ya same ni ba jiya… na rikice… na kasa tunani… zuciyata ta kamu da wani abu da ba ta taba ji ba.”
Ta daka masa tsawa cikin kuka “Ka yi shiru!! Ka min mugunta! Ka ɗauke min mutunci! kamin Fyade…”ta kasa magana saboda kuka ya tsare mata maƙoshi.
Kai tsaye sai ya jingina goshinsa da gefen gadon, yana cewa cikin murya mai rauni:
“Ki zage ni, ki la'ane ni… duk zan dauka. Amma ki ce min baki tsani ni gaba ɗaya ba, Indo… ko kadan ne. Don gidana ya rikice yanzu saboda rashin jin lafiyarki.”
Ta girgiza kai tana kuka sosai “I hate you…!!”
Ya lumshe ido, hawaye suka cika masa idanu — ba wanda ya taba ganin Dr Sadeeq cikin irin haka Muryarsa ta kasa fita sosai:
“Ki ce komai… banda wannan, Indo. Kar ki ce kina tsanata. Zuciyata ba za ta iya ɗauka ba.”
Ya ɗago idonsa a hankali, ya kalleta da zuciyar mutum da yake murda cikin wuta:
“Na rantse, bazan taba sake cutar da ke ba. Bazan taba matsa miki ba. Ki bani dama in gyara. Don Allah… ki yafe min.”
Kamar zai rushe da kuka ya ce:
“Ki yafe min kafin zuciyata ta fashe Indo… please.”
Kalaman “I hate you” da ta furta har yanzu suna dukan kunnensa, amma sai kalmar da ta biyo baya ta shake numfashinsa gaba ɗaya:
**“Da kana sona ai baxaka min FYADE kawai don kaga bani da gata a duniya…!!”zuciyarsa ta tsaya.
Numfashinsa ya tsaya kamar an gauraye zuciyarsa da wuka da gishiri.
Ya daga kansa a hankali, idanunsa sun cika da hawaye masu raɗaɗi, ba kamar namiji ba — kamar ɗan yaro da aka karya masa zuciya.
“Indo… fyade? Ni?” Ya murza hannunsa a kirjinsa yana neman numfashi.
Zuciyarsa ta buga da karfi.
Cikin murya mai ƙyarƙyawa da rawar baki ya ce “Na fi kowa sanin cewa fyade babbar zalunci ce… ban taba tunanin zanyi abu irin wannan ba. Wallahi… ban yi miki hakan da nufi ba, Indo… ban tursasa ki ba… ban san me ya same ni ba jiya…”
Ta katse shi da kuka mai tsanani:
“Kar ka min karya!! Ina kuka ne da taimako jiya? Ka yi amfani dani saboda bani da gata! Babu wanda zai nema min hakkina. Kai kawai ka gani kana da iko—ka yi abin da kake so!!”
Ta buga masa magana cikin zafin da bai taba gani ba Shi kuma sai ya rike kansa yana girgiza kai kamar mahaukaci:
“Indo… don Allah ki saurare ni. Ba iko nayi amfani ba. Ba zalunci nayi ba. Na rikice ne…”
Ta kara ihu: “Kai mugun mutum ne! Wallahi bana son ka! Allah zai sakamin!!”Kalmar “mugu” ta doki zuciyarsa kamar kibiyar toka.
Ya matsa dab da gadon, ya durƙusa sosai har gwiwinsa suka taba kafet din, yana kuka cikin shiru:
“Na yi kuskure… amma kada ki kira ni mugu. Indo, ke ce mutuncina. Ke ce burina tun farko. Ban san kin tsorata ba… ban san kin yi rauni ba…”
Ta juya gefe tana wani kuka mai ciwo:
“Ka cutar da ni… ka ɓata min rayuwa… ka dauke min komai… kuma ka ce kana sona?”
Shi kuwa ya zube da zuciya ta fashewa ya ce:
“Na rantse da Allah… idan na san abu daya ya taho miki, zan ba kaina hukunci kafin wani ya yi min. Zan mutu kafin in ga kin tsani ni…”
Ya shiga kuka sosai, ba na raƙumi ba — na zuciyar miji da ya san ya karya amana mai tsarki.
A hankali ya miƙa hannu, amma ba tare da taɓata ba, har yana girgiza kai:
“Indo… kin yi tunanin na yi miki haka saboda baki da gata? Wallahi… da kin san wanene ni a gare ki… da baki fada wannan maganar ba.”
Ta ji maganar ta tsaya mata a kunne:
“Wanene ka a gareni?”
Shi ya lumshe idanu, hawaye na gangarowa:
“Mutumin da ya fi kowa dacewa da ki…
mutumin da nake fata ki sani…
amma ba yau ba.” ta harare shi ta ce:
“Bana sonka! Ka fita!!”
Ya mike da kyar, ya goge hawayensa yana shashsheka kamar yaro:
“Zan fita… amma kada ki sake cewa na yi miki fyade da nufi. Abin ya karyani fiye da duk hukuncin da ki ka yi min.”
Ya juyo a ƙofa, da murya mai rauni sosai:
“Na yi kuskure amma ba zalunci nayi ba, Indo.”
ya rufe ƙofar a hankali kamar zaij' fashe.
Indo ta rushe a gadonta, kuka da hawaye suna zuba ba kakkautawa. Duk wani ƙarfin zuciya da ta yi ƙoƙarin nuna baya nan ya bace, sai tsananin raɗaɗin jiki da tunani. Ta matso cikin bargo tana ƙoƙarin ɓoye fuskar ta, amma kukan nata ya cika ɗakin har ya kai kofar parlour.
A gefe kuma, Dr Sadeeq ya koma dakin sa, zuciyarsa ta karye sosai. Ya zauna a kan kujera yana rufe fuska da hannu, numfashinsa yana da sauri, hawaye na gangarowa. Duk da cewa a zahiri bai cutar da ita da nufinsa ba, zuciyarsa ta san cewa Indo ta ga wani abu da bai kamata ba, kuma wannan ya sanya shi cikin tsananin tsoro da nadama.
Ya girgiza kai, yana cewa a ransa:
"Allah… wallahi na yi kuskure. Ban taba son cutar da ita ba. Ta isa yanzu, na bata rayuwarta… Ina fata zata gane cewa nufina ba zalunci bane."
A wannan lokaci, Kaka ta shigo dakin Indo. Idonta ya buga da ganin ɗan jaririn ciki da kuka da zafi a fuskar Indo. Ta shiga cikin dakin, ta zauna a gefenta, tana cewa:
"Indo… me ya same ki? Me yasa kika fara kuka haka a safe haka?"
Indo ta ɗan sunkuya da kanta a cikin bargo, tana ƙoƙarin kawar da hawaye, amma zuciyarta da jiki sun kasa. Ta saki ƙara da muryarta mai raɗaɗi:
"Kaka ciki na na ciwo sosai kamar zan mutu"
Kaka ta ɗan matsa kusa da ita, ta rufe fuskar Indo da hannunta, ta yi ƙoƙarin kwantar da ita:
"Yaya… ki kwantar da hankalinki. Me ya faru ne? muna da Dr a gidan nan ?"
Indo ta girgiza kai, ba zata iya furta sunan Dr Sadeeq ba tukuna. Duk da haka, zuciyarta na bugawa da sauri, tana jin tsoron ya sake zuwa ko ya gan ta a irin wannan hali.
Kaka ta ci gaba da tausayawa, tana cewa:
"Ki huta, Indo. Kada ki damu, babu wanda zai cutar da ke. Ki ɗan kwantar da zuciyarki, ki sha ruwa, sai mu gani me zai yi tunda zai kawo maganin yace miki"
A gefe kuma, Dr Sadeeq yana cikin dakinsa, ya zauna yana ɗan jin tsoro da nadama. Duk da cewa ya dawo cikin natsuwa, ya san cewa Indo tana cikin zafi, kuma yana jin nauyin alhakin abin da ya faru. Ya ɗauki hannu ya shafa fuskarsa, yana cewa a ransa:
"Wallahi… na tsorata sosai. Ban yi nufin cutar da ita ba… amma yanzu ina jin tsoron ta ga abin da ya faru… Allah ya ba ni damar gyara wannan."
Haka aka sami shiru a gida na wasu mintuna, Indo na ci gaba da kuka cikin bargo, Kaka na tausayawa, yayin da Dr Sadeeq ke cikin dakinsa yana tunanin yadda zai gyara lamarin ba tare da ya cutar da Indo ba.
TO BE CONTINUED.........................
.jpg)