Rahama Sa'idu ta saki wani faifan bidiyon da ya jawo cece-kuce da zage zage tsakanin ta da masoyanta inda har ya kaiga ana saka iyaye aciki duk da kasancewar da yawan wayanda suke rigimar dasu.
Yanada kyau duk sanda zasu daura wani abu akan shafin su suke tantancewa dan gudun maganganu musamman duk abunda yakeda alaka da tsaraici, hakan ba daidai bane kuma ya saba da al'adar mallam bahaushe wanda gyara kayanka bai zamo sauke mu raba ba kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon
Ta samu tausayawar jama'a dayawa a kwanaki da ibtila'i ya fada mata amma sai gashi yanzu wayanda suka mata jajen ita take zagi na uwa da uba.
Shin me zaku iya cewa Akan hakan?
Kamar yadda zaku gani a cikin wannan Video ɗin 👇👇👇
@rahamasaidu2 ♬ original sound - Rahama saidu
Tags
Gossip
