Albishirinku yau dai ga cigaban Kanwar Maza Page 88, nasan ana ta jira to jira ya ƙare.
Ku cigaba da bibiyar wannan shafin domin samun littafai masu ƙayatarwa, nishaɗantarwa kai har ma da ilmantar wa.
Kada a baki labari, ku shiga wannan hoton da ke ƙasa don saurara, idan kuma kuna so ku sauke sai ku shiga YouTube ku nemi channel mai suna Gobe Da Labari.
Tags
Kanwar Maza
