Sauke Littafin auren Kwangila a wayarki

Sauke Littafin auren Kwangila a wayarki

 🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻

(Contract marriage)

Da sunan Allah mai rahma mai jinkaiAllah Kasa kamar yadda nafara littafin nan lafiya na gamashi lafiya🤲

Allah kabamu zaman lfy a qasarmu, ka ji6inci lamuranmu ya Allah, karka barmu da kanmu🤲 (Amin)

Wannan littafi Ashaanty love (Ummin fasihu) CE ta rubuta. 

Ga gadan saga cikin littafin

001

Safa da marwa yai tayi a tsakar falon, hannuwanshi goye a bayanshi.

Kallo daya zaka yimashi kasan yana cikin tsananin damuwar da yake Neman mafita.

Tsaki yasake ja a karo na ba adadi.

"Kai impossible wlh!" Yafada cikin qaraji.

"Wlh bazai ta6a yiwuwaba... Bankrupt? Ni? Ni? The whole Alhaji Shamsu bankrupt kema barazana? No, bazai yiwuba, dole insamu mafita, dolene!"

Ya kai zancen yana kaiwa bango naushi.

Danna wannan maballin don saukewa a wayarku

Download Now


Kuna iya tuntubarmu domin tambaya ko Neman wani littafin da babu a nan ta yanyar akiye tambayar a comment. Nagode

6 Comments

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

 1. Aslm Alkm,
  Littafin "kudurar Allah" dan Allah a taimakamin da shi.

  ReplyDelete
 2. Dan Allah ataimaka min da auren kwangila complete pls

  ReplyDelete
 3. Dan Allah auren kwangila complete plsss, I sooooo want to finish the novel but i can't find it anywhere plsss

  ReplyDelete
  Replies
  1. Akwai download, shi zaki shiga. complete book din ne

   Delete
 4. Dan Allah password nakeso na kurkukun kadddara book 2

  ReplyDelete
Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post