Domin mata 12
Mutane da yawa sukan yi tambaya akan ta yaya za a samu hanya mafi sauki ta yin tazarar haihuwa, ba tareda shan kwayoyi ba, duba da yadda mutane diyawa suna samun side effects.
Hayar itace lalle lalle mace zai tasan ovulation period nata domin itace lokocin ake kyeutata zato ciki yake shiga.
Menene Ovulation ?
Ovulation shine wani lokaci da mace ke fafe kwan haihuwarta wanda da zaran ta fafe ta kusancu miji to shikenan sai ciki da ikon Allah.
lokacin ovulation lalle idan kina da kula zaki gane. Yakamata mu dinga kula domin akwai wani irin painless contraction da zakiji. mun san fallopian tubes dinmu guda biyu hagu daya a dama. So duk wata daga gefe daya ne kwan zai fito.
Ga alamomin da ake ji lokocin ovulation period:
1- farko shine painless contraction zakiji wani irin ciwo a hagu ko dama.
2- zaki dinga jin menstral pains slightly amma ba menses kikeyiba
3- Areola wato black point na nononki zai kara baki kuma nipple wato kan nononki zai mike yayi erect kuma akwai zafi kadan kadan musamman idan ana tabawa
4- Vaginal fluid. Majina mai tsananin danko Wanda take zama kaman spring zai dinga fito miki a gabanki
5- Matsananciyar Shaawar namiji Duk yadda mace take gudun miji irin wannan rana mace baza ta iya gudu ba domin ita da kanta take begen mijinta wato shaawarta ta karu sosai.
A wadannan lokutan sai a karauce wa jima'i ko ayi amfani da kwaroron roba.
Idan bakye gane ta alamu ga bayani dalla dalla yadda zaki irga lokocin ovulation naki:
1- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 22 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana takwas (8) , a kwana na takwasdin nan shine ovulation period nata, domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 7, 8 da 9.
2- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 23 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana tara (9) , kwana na tara (9) ita ranar ovulation period nata, domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 8, 9 da 10.
3- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 24 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana Goma (10) , kwana na Goma (10), domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 9, 10 da 11.
4- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 24 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (11) , kwana na (11) itace ranar ovulation nata, domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 10, 11 da 12.
5- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 26 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (12) , kwana na (12) shine ranar ovulation nata, domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 11, 12 da 13.
6- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 27 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (13) , a kwana na 13 idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga, domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 12, 13 da 14.
7- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 28 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (14) , a kwana na (14) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga. domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 13, 14 da 15.
8- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 29 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (15) , a kwana na (15) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga . domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 14, 15 da 16.
9- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 30 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (16) , a kwana na (16) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 15, 16 da 17
10- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 31 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (17) , a kwana na (17) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga . domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 16, 17 da 1
11- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 32 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (18) , a kwana na (18) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga . domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 17, 18 da 19
12- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 33 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (19) , a kwana na (19) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga . domin kariya ga samun ciki sai a kauracewa jima'i ko ayi amfani da condom a rana ta 18, 19 da 20.
Lafiya uwar jiki