RAINONTA ZANYI🔞
ROMANTIC LOVE STORY
10.
Last free page
Story and written by;Mamanteddy”
*FREE PAGE YA ƘARE A PAGE 10 GA MASU BUƘATAR SHIGA GROUP NA WANNAN LITTAFI REGULAR PAYMENT ₦500 VIP GROUP ₦1000 SPC PAYMENT ₦1500 VIA 6037312299 MOHAMMED AISHA KEYSTONE BANK KO KATIN MTN TA WANNAN NUMBER 08081202932.*
Kai bama son shashancin banza , Kai ne zaka Raine ta?, A dangin wa take? Tun kan na sauke fushi na akan ka kayi gaggawar mayar da Wannan yarinya ga Iyayen ta ,idan kuma bata da su ne mu sani sai a kaita gidan marayu ”... Muryar Prof Sulaiman ya katse Afeef da ya taka izuwa inda Aleena da Mummy suke tsaye , Wanda ba tare da ya tanka kowa daga cikin A halin nasa ba ya kai hannun sa yana riƙo Hannun Aleena, Taho muje Aleenah!! . Wani irin bugawa Ƙirjinta taji yayi kawai sai ta dake tana Kallon Hajiya Nadiya wacce Hawayen ta ya kara tsananta , bin kuncinta suke tamkar an bude ruwa a fanfo,tabbas tasan zafin zuciya irin na Afeef idan yayi nesa da Aleena ganin ta zai mata tsauri Bama ita ba har ta shi din da kansa ”. Juyawa tayi ga Abi wanda cikin sauri ya furta “ Afeef ina zaka je da Aleenah? ,Kasan ba zan bar......Salatin Hajiya ne ya katse su tana tafa hannu bisa ganin Abi na shirin karɓar Aleena tana mai maimaita kalmar “Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un ”. Kamin Afeef yaji wata kalma da zai biyo bayan wannan daga bakin ta ya kama hannun Aleena yana tasa ta tare da ficewa daga falon ”.
“Uncle Ina za muje ne ? , shike nan ba zan sake ganin Mummy ba ?, Dama Daddy ba shi ne Babana ba?, Kai to waye a gare Ni ? ”. Duk wannan maganar da take yi Babu amsa Ɗaya da Afeeef ya bata sai faman goge hawaye take masu zafi da ciwo , Hannun sa ta riƙe ganin sun isa ga moton sa ,kana ta fashe da Kuka harda cira tana shashsheƙa tare da cewa “ Uncle Ba zan iya tafiya na bar Mummy na ba , Daddy da kowa da na sani ina son su sosai ba zan rabu dasu ba....katse ta yayi cike da zafi zuciyar sa na hasalsala tare da cewa “ Su kuma duk zasu iya rabuwa dake daga lokacin da suka san ke ɗin ba kowa bace ba , Don haka.....Gani yayi tayi baya luuuuuww tana kokarin zubewa anan wurin ,wanda cike da Azama afeef ya kai jikin sa da hannun sa yana taro ta tana Faɗawa garesa, Buɗe moton sa yayi cikin sauri yana shigar da ita tare da kwantar da ita gidan baya kana ya ja da sauri yana barin farfajiyar gidan Hajiya Kaka”.
*
Kamar ya kike wannan maganar Hajiya Nadiya ? Kina so kice baku isa da Afeef ba? Tun a wancen lokacin mene yasa kuka goya masa baya ? Har kuka raini Wannan yarinya ta kawo warhaka?”.
Prof Sulaiman ke maganar cike da Hasala wanda ganin hakan yasa Hajiya Nadiya Saurin furta “ Na isa da Afeef ku shaida ne na bawa Afeef tarbiyya fiye da yanda ko wannen ku ya baimawa yaran sa , Hajiya Nadiya tayi maganar a gadarance....Shiru duka wurin aka yi kamin Muryar Abie ya katse su yana cewa “ Kiyi gaggawar kiran Afeef domin dawo da Aleenah ina so nayi biyayya ga mahaifiyata don mayar da Aleenah ga Ahalin ta ”. Ƙasa magana Hajiya Nadiya tayi kamin cike da biyayya ga mai gidan nata ta fara kiran layin Afeef ....Switch off ,ta furta cikin sauri tare da kallon wayar hannun ta , tana kuma kallon fuskokinsu duka,inda kowa ya rasa Abin da zai ce sai shiru na ƴan daƙiƙu”.
After 24hrs ”.
A hankali take Ware dara daran idanunta tare da bin Bedroom ɗin da take ciki da kallo , Lumshe idanun ta tayi tana sake ware su kana kwakwalwar ta ya dawo mata da Abin da ya faru , wani irin bugawa ƙirjinta yayi da ƙarfi tare da tunanin nan kuma a ina take? Kurum sai ta miƙe da Sauri tana sauke ƙafafun ta ga tiles , Uncle Afeef ta kira suna n sa cike da sa cike da Sanyin murya kana ta kuma maimaita sunan sa “ Uncle , murmushi Afeef yayi wanda yake sanye da Boxer sai T.shirt ,Tunani ta faɗa mene ya faru kuma ya akayi ta iso nan , yaushe ta zo??. Muryar Afeef ne ya isa Gareta yana kai hannun sa tare da riƙo fuskar ta yana ɗan matsar kumatun ta tare da cewa “ ya jikin naki yanzu babu Abin dake damunki?”. Kallon sa Aleenah tayi duk tana jin jikin ta Wani iri , A hankali a zuciyar ta take furta “ dole naji ba dadi , ina Mummy da Daddy , ba zan iya rabuwa dasu ba , suna mun komai but mene yake nufi ”. Ganin ta faɗa duniyar tunani yasa Afeef murmushin da shi kaɗai yasan ma'anar ta , hannun sa yakai yana riƙo nata tare da nufar window da ita.
Yaye lallausar labulen yayi inda idanun ta ya hango mata farfajiyar gidan da motoci sun kai biyar a parke. Kallon ƙasan take yi wai dama a bene take ? , Sannan wani gida ne wannan ? Aleena hmmm ya kira sunan ta kana ya cigaba da cewa “ Mummy Daddy Babu wanda zai iya riƙe ya kula dake a yanzu sai Ni! Kiyi haƙuri ki zauna dani zan raine ki domin komai naki sai na sauya shi zuwa Raino na”.
Uncle ba zan iya zama da kai ba , cox halayyar ka bata mun ba , sannan waye zai rinka kulawa dani , shirin zuwa school abinci na , Da sauran Abubuwan da nake buƙata . Dole halayyata zasu yi miki Aleenah , dole ki koyi ladabi da sanin babba da girmama na gaba dake . Gidan nan Ni kadai ne a cikin sa , zamu kasance tare na tsawon shekara guda zan rinka baki tarbiyya komai Ni zan Miki , yanda kika shigo kar kiyi tsammanin zaki fita , domin kuwa babu hanyar hakan.......Kasa magana Aleena tayi kurum sai tsayawa da tayi tana jin sa da sauraren sa ganin Abin take tamkar Almara. Wannan cofee ne zaki iya shan sa yanzu , Don nasan babu kwari a jikin ki , idan kin gama kene zaki haɗa mana wani , idan kika yi badai dai ba hmmmmmm yayi wani murmushi irin zaki ga ya zanyi dake...........!
Hmmm masu karatu anan na kawo karshen free page ga masu bukatar payment regular group #500 vip group #1000 SPC payment #1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank
