Kyalkyalin Kauna Page 11

Kyalkyalin Kauna Page 11

 

Kyalkyalin Kauna Page 11

✨KYALKYALIN KAUNA✨✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣1️⃣


Kina neman kayan GHT irin nasu kara girman nono, katon bombom, rage kiba da sauransu ga way nakawo muku, join this group dan ganin abubuwansu.

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KO6bdcXjxmh2l6pM6T0meI


Yau Juma’a kasancewan yanda Ammi ta tashi da damuwa yasa har Nanah datace sai rannan Monday zata koma school tasa Farida dasu Hassana suka wuce da ita dan yaran gidan kap dsame school suke zuwa banda Sa’a da Wanta dakuma Yasmeen dasuka gama suka shiga uni, sosai Ammi ke cikin damuwa Baba ko kiranta baiyiba tun bayan jiyan nan daya koma office da yamma wanda abu mai wuya ne zaisa Baba bazai kirata ba. 


Wajejen 10 Yasmeen da ita kadaine tarage agidan dan har Sa’a itama ta tafi school tun 8:30 dan tanada lectures 9, tana sanye da doguwan riga na atampa straight gown red da black daya mata kyau sosai ga gogaggen red hijabinta a hannu da  jakanta da wayanta, murmushi Ammi tayi ganinta tace “zo ijiye kayan nan kije dakina ki dauko kwalli nasamiki haba idanu sunyi fari tas kaman na wacce batada lafiya ke bakisan kwalli adon mace bane kuma sunna ne ba” ijiye kayan dake hannunta tayi kusada Ammi tace “Ammi ni zafi yakemini a idanu” hararanta Ammi tayi tace “ya bazai miki zafi ba ke bakiga idanun naki daban yake da idanun yan gidan nan ba” kaman jira take dasauri tadawo gaban Ammi ta tsugunna tace “Ammi a school sai ayita kallon idanuna wlh ni kunya nakeji saisa kullum kaina na kallon kasa bana iya kula kowa cus my eyes looks different da na mutane” murmushi sosai Ammi tayi takai hannunta tashafa soft kumatunta da another pimples guda biyu sababbi sun fito tace “that’s is why u are my special child Maman Babanta, ke kinsan kyan wacce kika gada kuwa Maman Baban ku? Bakiga yanda Babanku keda kyauba, Allah jikan Hajiya haka itama keda kyau ga idanu harta tsufa idanunta manya farare, da gray kwaiduwan idanun nan gareta kaman naki, it’s beauty kinji” murmushi Yasmeen tayi tace “to Ammi” pimples dinta Ammi tashafa tace “kai banson pimples din nan su bata miki fresh smooth fuskanki” dariya Yasmeen tayi tana mikewa tsaye tace “Ya Sa’a cewa tayi wai sun karama fuskana kyau” tabe baki Ammi tayi tace “shirmammun yara kawai, abin arziki daman baitaba yima Sa’a kyau ba” tabi Yasmeen din da kallo data wuce uwardakan, fitowa tayi dauke da kwallin Ammi ta karba tace “to tsugunna kiga nasamiki kitafi school kada kiyi latti” ahankali ta tsugunnawa Ammi ta zizara mata kwallin abin kaman wani tsafi saita kara wani kallan kyau idanun nata saisuka rikida suka kara wani irin kyau sosai fatan fuskanta nawani glowing, ta mike tsaye tana kyafkyafta idanun dake mata kaikayi sosai Ammi dake kallonta tace “kada ki sosa kwallin ya lalace kuma dau hijabi kisa, kinsaka pad ajaka ko incase”? Gyadama Ammi kai tayi sannan tabude idanun tass tadauki hijabi tasaka daya mata wani kalan kyau tadau jakanta tarike da wayanta tace

Kun Karanta wadannan jerin Littafan?

“Ammi Baba zai dawo yau ko”?Tabe baki Ammi tayi tace “ki kirashi ki tambayeshi mana mayun babansu kun hanani sukuni da tambayan shi yanachan yana aiki ko takaina baibi ba” sosai yanda Ammi ke korafi yabama Yasmeen dariya dudda taso ta rike dariyan sai kawai ta tuntsire da dariya dayasa Ammi tamata wani mugun kallo, hadiye dariyan tayi tace “Ammi kinason Baba sosai wlh” daure fuska Ammi tayi tamau duk kunya yakamata, takowa Yasmeen tayi kusada ita tazauna dab da ita innocently tace “Ammi call him tunda shi bai kiraki ba” wani kallan kallo datama Yasmeen yasa da sauri Yasmeen ta mike taje wajen kofa ta tsaya, cikeda tsokana tace “Ammi kinaso kinajan aji nidai bazan jama mijina aji ba idan nayi aure wlh” baki Ammi tabude tana kallon Yasmeen dake dariya kasa kasa tana kallonta tace “laaaa hailaha illallahu Yasmeen!” Hannunta Yasmeen tadaura akan fuskanta akunyace tace “to Ammi ai kina missing Baba ne sabida kawai bai kwana gida jiya ba” raruman throw pillow dake kan kujeran Ammi tayi tadauka tareda jefa mata ihu Yasmeen ta kurma tafita aguje tana dariya Ammi ta jinjina kai kana ganin Yasmeen ahaka kaman bata magana but surutu da gulma dake bakin yarinyar nan yafi karfinta iyye.

Dakin Yaya tayi tadaga labule Yaya na zaune tana shan shayi tace “Yaya natafi” murmushi Yaya tayi tace “Allah bada sa’a diyar kirki, ke kadai kemini salllama idan zaki school sauran gantalallun yaran gidan nan ba ruwansu da neman albarkan iyaye idan zasu school, zo ga hamsin ma kinji” Murmushi tayi tashiga dakin ta amsa tace “nagode Yaya” fitowa tayi tawuce dakin Hajjo tamata sallama sannan tawuce tafita daga gidansu, ahankali take tafiya alayinsu tadanyi nisa kawai jitayi kaman ana binta hakan yasa ta tsaya chak tajuyo ganin babu mai binta yan layinsu ne ke activities nasu yasa tacigaba da tafiya tana kaiwa bakin titi ta tare keke tashiga tawuce school.Wike dake cikin wata black van dawani yaronshi ke tukawa ne sunabin Keken da Yasmeen keciki wayanshi tahau ruri dasauri yace “it must be Oga” ciro wayan yayi daga wandonshi yakalli screen din ganin number dayay saving da Dan yasa ya amsa da sauri yakai kunne yace “Dan” anatse Dan yace “Oga yace execute operation” cikin murna Wike yace “angama” katse wayan yayi yashiga dialing number yaranshi dake school nasu Farida yace “CP idanma bakasan Pablo Escobar ba, yau zaka sanshi zamuga wazaici wannan yakin and wazai lose” daidai yaron shi yadauka, anatse yace “execute the plan Usman” dasauri yace “daman nagama shiryawa tsaf Oga bari naje” katse wayan yayi, sauka yayi daga motar yabar wani saurayi shima sanye da kayan police station aciki, sannan yawuce cikin school din yana sanye da kayan police harda nametag da aka rubuta Aliyu SS ajiki, private school ne normal one ba irin masu tsadan nan ba, direct office na principal yawuce yana shiga matar tace “welcome” murmushi yamata yana kallon agogon hannunshi yace “barka da safiya Hajiya, Ogana ya aikoni Commissioner of police Ibrahim Ibrahim na dauko yaranshi za’amusu interview ne a office nashi kinsan jiya aka maidashi commissioner” cikeda farin ciki matan tace “ai nakalla a AIT wlh, bari nasa akirasu, Farida da Nanah ko” tashi tayi ta leka waje tasa wata Malama taje ta kirasu sannan tadawo tazauna tace “ai daya kirani da kaina da ko direbanane sainasa yakaisu” murmushi Usman yayi yace “yana meeting ne wlh” daidai nan Farida da Nana suka shigo office din dukansu police din suka kalla murmushi yamusu, Principal tace “Baban ku ya aiko akaiku wajen aikinshi za’amuku wani interview” dasauri Farida dake kallon mutumin tace “dama kaine Aliyun da Baba yake yawan magana”? Gyadamusu kai yayi tareda mikama Nanah hannu yace “muje” makemai kafada tayi takama hannun Farida tarike tace “hannu Baba kawai nake rikewa Baba yace babu kyau rike hannun wasu maza” mugun kallo Farida tamata alamun tadaina rashin kunya hakan yasa tai shiru yana gaba suka binshi abaya har zuwa wajen motan baya yabude musu duk suka shiga suka zauna suna gaida dayan police dasuka gani agaba sannan yazagaya yashiga mazaunin direba yatada motan suka shiga hanya daga Nana har Farida sukai shiru Farida sai kallon cikin motan take dataji yana wari wari kaman na wiwi, sundanyi nisa atafiyan sannan Usman yama dayan sign hakan yasa yabude wata leda ya zazzaga hoda a hannun yajuyo da kanshi yace “girls” duk sun dago kai sun kalleshi kawai ya hura musu hoda, ihu Farida tayi tana kakkabe hodan tace “mehak……..” bata karashe maganan ba luuuu kawai ta zube itama Nanah haka dasauri yakira Wike yace “Oga operation successful gamu nan mun dauki hanyar palace” dasauri yace “muma yanzun nan zamuyi grabbing babban.”

Wannan kenan.

Wani kalan shan gaban Keken Van din yayi saida keken yaci bala’in burki dudda haka saida suka daki van din. “Subhanallahi” Yasmeen dake cikin keken tai ihu daidai Wike yabude gaban motan yafito yace “kasha wiwi ne baka ganin gabanka” shima azuciye Mai keken yafito yace “kaine kasha wiwi dan kaine baka ganin gabanka” Yasmeen zaro idanu kawai take ita kadai acikin keke tana kallonsu, dayan mutumin dake tareda Wike ne yasauko daga motan yana kallon mai Keken da Wike yace “dan Allah kuyakuri bari na duba passenger ko taji ciwo” yabar mai keke da Wike na chachan baki, baya yaje inda Yasmeen ke zaune kallo daya tamai tasauke kanta kasa tana kara kankame jakan school nata ahankali yace “sannu baiwan Allah kinji ciwo ne” girgizamai kai Yasmeen tayi batare data kalleshi ba, dan jujjuyawa yayi ganin babu mutane wajen yasa yakai hannu aljihun shi yazaro

Download >>>> Daudar Gora book 2 complete Document

Download >>> A Rubuce Take (K'addarata) book 2 complete Document.


wani handky yace “to ga handky kishare fuskanki kinata zufa” yay kaman zai bata hanky hakan yasa Yasmeen tadago kanta danna mata hanky yayi ahanci tana mitsi mitsi yana kokarin magana da ihu hango haka yasa Wike yawani fizgo mai keken ya matseshi jikin mota yaciro bindiga yadannamai aciki yace “kawai ka tsaya ahaka kona harbeka wacce ka dauko nake bukata bakaiba” zaro idanu mai keken yayi fitsari na gangaromai jin bindiga acikinshi, Wike yajuyo yana kallon keken daidai Yasmeen takarasa passing out, chak Guy din yadauketa yafito da ita Mai keken na kallonsu van din yabude yasata aciki sanna yarufe yazaga da gudu yadhiga gaba yace “come on Wike” wani kalan wurga mai keken Wike yayi bayan ya fizge key keken sannan yashiga mota sukaja motan da mugun gudu sukabar wajen.

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post